Fadar shugaban ƙasa ta ce ma’aikatar aikin gona da wadata ƙasa da abinci tana kan matakin karshe na fara sakin hatsi metric tan 42000 ga ƴan ƙasa masu ƙaramin ƙarfi.
Fadar shugaban ƙasa ta ce ma’aikatar aikin gona da wadata ƙasa da abinci tana kan matakin karshe na fara sakin hatsi metric tan 42000 ga ƴan ƙasa masu ƙaramin ƙarfi.
Wasu ƴan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe wani jami’in hukumar NDLEA dake hana sha da kuma fataucin miyagun ƙwayoyi kana suka kuma yi garkuwa da wasu mutane
Darajar naira ta yi sama a ranar Juma’a inda aka riƙa musayar ta ₦1770 kan dalar Amurka ɗaya a kasuwar bayan fage. Hakan na nufin darajar ta naira ta karu
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe wasu gawurtattun masu garkuwa da mutane da suka jima suna addabar al’umma. Mai magana da yawun rundunar sojan Najeriya, Onyeama Nwachukwu shi ne ya
Gwamnatin tarayya ta sanar da hana sayar man iskar gas na LPG da ake girki da shi ya zuwa ƙasashen waje. Ekperikpe Ekpo ƙaramin ministan harkokin mai ɓangaren iskar gas
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta kama wani mai suna,Orji Isaac ɗan shekara 67 da aka samu da laifin sayar da miyagun kwayoyi a jihar. Jami’an rundunar yan sandan jihar
Rundunar sojan saman Najeriya ta ce dakarunta sun samu nasarar kama Isa Abdul mai shekaru 35 wani fitaccen mai garkuwa da mutane a garin Durɓunde dake karamar hukumar Takai. A
Ƙungiyar NARTO ta masu motocin sufuri a Najeriya ta dakatar da yajin aikin da ta shirya yi a faɗin Najeriya baki ɗaya. An dakatar da yajin aikin ne biyo bayan
Mutane 16 ciki har da wani Rabaran a ka sace a lokacin da wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka kai hari kan wasu ƙauyuka
Wasu da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Sylvanus Namang mai magana da yawun jam’iyar APC ta jihar Filato a garin Pankshin dake ƙaramar hukumar Pankshin ta jihar
Ministan ayyuka, David Umahi ya gayyaci masu kamfanonin siminti kan yadda farashin siminti ke cigaba da ƙaruwa a kasuwanni. A yanzu dai farashin siminti na yawo ne daga kan ₦8000
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi kira da jami’an sojoji da su cigaba da zafafa kai farmaki kan yan fashin daji dake faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan
A cigaba da yaƙi da ƴan fashin daji, ɓatagari da kuma rashin tsaro a fadin Najeriya jami’an rundunar ƴan sandan jihar Sokoto sun samu nasarar kama wasu mutane biyar da
Gwamnatin jihar Borno ta wanke wasu mutane daga zargin da ake masu na hannu a ayyukan ta’addanci a jihar. Kafin a wanke mutane daga dukkanin zargin da ake masu ana
Rundunar yan ƴansandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da suka yi garkuwa da wani yaro mai shekaru 14 a garin Mariri dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar
Sojojin rundunar samar da tsaro a jihar Filato ta Operation Safe Haven sun bankaɗo wata haramtacciyar masana’antar ƙera makamai dake ƙauyen Pakachi a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Jami’in
Jami’an ƴan sanda na rundunar ƴan sandan jihar Gombe sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da yiwa wata yarinya ƴar shekara 13 fyaɗe a wata gona dake garin
Ƴan sanda a jihar Borno, sun kama wasu mutane biyu da aka samu suna yin zina a cikin cocin All Saint Protestant Church Police College dake Maiduguri. Mutanen da aka