Akalla mutane uku ne aka kashe, yayin da wasu sama da 51 ciki har da wani hakimi aka yi garkuwa da su a wasu sassan jihar Zamfara. Rahotanni sun nuna
Akalla mutane uku ne aka kashe, yayin da wasu sama da 51 ciki har da wani hakimi aka yi garkuwa da su a wasu sassan jihar Zamfara. Rahotanni sun nuna
Hukumar da ke kula da ‘yan gudun hijira da bakin haure ta kasa ta kaddamar da wasu gidaje sama da 40 da aka kammala saboda ‘yan gudun hijira a Zamfara.
Jami’ar Tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara ta bayar da sanarwar cewa ya zuwa yanzu an ceto ɗalibai 14 da leburori biyu waɗanda ƴan bindiga suka awon-gaba da su
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya umarci jami’an tsaro da su dauki tsattsauran mataki kan mutanen da suke aikin haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a jihar. A wata
Sojoji sun ceto dalibai mata shida daga cikin daliban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau da aka bada rahoton yan bindiga sun yi garkuwa da su a, Zamfara. Wasu dalibai da
An sace wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba da sanyin safiyar Juma’a. ‘Yan ta’addan masu yawan gaske sun mamaye al’ummar Sabon-Gida da ke karamar
Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Karasuwa a jihar Yobe sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindiga makamai da alburusai. An kama wadanda ake zargin
An gano gawar Hamisu Danjibga wani ɗan jarida a jihar Zamfara da aka bada rahoton bacewarsa kwanaki uku da suka wuce a cikin ramin masai. Danjibga na aiki ne da
Kotun sauraren kararrakin zaɓen gwamnan jihar Zamfara ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Dauda Lawal ya samu a zaɓen da aka gudanar.. Lawal ya yi nasara kan abokin takararsa
Majalisar zartaswar jihar Zamfara ta amince da daukar mambobi 4200 aiki a rundunar hadin guiwa ta Civilian Task Force (JTF) don taimaka wa kokarin da hukumomin tsaro ke yi na
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe kasuwannin shanu a kananan hukumomi biyar na jihar nan take. Kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar Zamfara, Alhaji Mannir Haidara ne ya
Likitoci a asibitin kwararru na Yariman Bakura, AYBSH, Gusau a Zamfara sun dakatar da shirinsu na shiga yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar 4 ga watan Satumba. Hakan na kunshe
Al’amuran tsaro sun fara samun sauyi sakamakon yadda jama’ar gari suka fara mayar da martani, ta hanyar cafke da kuma yin garkuwa da iyalan ‘yan bindiga. Har wasu matasan yankin
Wasu yan bindiga a Zamfara sun yi garkuwa da wasu matasa da suka kammala jami’a akan hanyarsu ta zuwa sansanin yan yiwa kasa hidima dake jihar Kebbi. Matasan sun fito
Wasu yan bindiga da aka bada rahoton sun yi shigar mata sun kai hari karamar hukumar Maru inda suka sace mutane da ba a san dadinsu ba. A cewar mazauna
Al’ummar jihar Zamfara sun koka kan hauhawar farashin kayan masarufi. Wani bincike da waty jaridar Najeriya ta gudanar a wasu manyan kasuwanni a Gusau babban birnin jihar ya nuna cewa
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun kashe akalla mutane 10 da ake zargin yan bindiga ne a jihar Zamfara. A cewar Zagazola Makama wanda yake wallafa bayanai kan sha’anin tsaro
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada izinin raba kayan abinci cikin gaggawa ga daukacin kananan hukumomin 14 a wani mataki na rage tasirin cire tallafin man fetur. Matakin a cewar mai
Wasu ‘yan bindiga a wannan makon sun sace zawarawa da ‘yan mata da ƙananan yara, wadanda yawansu ya kai 23. An sace su ne a yankin Ƙaramar Hukumar Maradun ta
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje da dama a Gusau babban birnin jihar Zamfara, biyo bayan mamakon ruwan sama da aka yi a yammacin Lahadi. An rawaito cewa ruwan sama da