Al’ummar Jihar Zamfara sun koka game da tashin farashin kayan masarufi

Al’ummar jihar Zamfara sun koka kan hauhawar farashin kayan masarufi.

Wani bincike da waty jaridar Najeriya ta gudanar a wasu manyan kasuwanni a Gusau babban birnin jihar ya nuna cewa farashin kayan masarufi ya karu da sama da kashi 100 a cikin wata guda da ya gabata.

An tattaro cewa baya ga cire tallafin man fetur, barayi sun taimaka ba kadan ba, domin manoma ba za su iya shiga gonakinsu ba, wanda hakan ya haifar da karancin abinci a jihar.

Da yake amsa tambayoyin wakilinmu, wani Suleiman Abubakar, dillalan kayan abinci a babbar kasuwar Gusau, ya ce tashin farashin kayayyakin abinci ya kara tabarbare sakamakon cire tallafin da aka yi a baya-bayan nan.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...