Ƴan fashin daji sun kashe wani matashi a wani hari da suka kai musu akan hanyar Tsafe dake jihar Zamfara. Matashin mai suna Haruna Bello Muhammad Karmanje ya gamu da
Ƴan fashin daji sun kashe wani matashi a wani hari da suka kai musu akan hanyar Tsafe dake jihar Zamfara. Matashin mai suna Haruna Bello Muhammad Karmanje ya gamu da
Gwamnatin tarayya ta janye hanin da tayi na haƙar ma’adinai a jihar Zamfara wanda ta saka a shekarun baya. A shekarar 2019 ne gwamnatin tarayya ta hana duk wasu ayyukan
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta ce ƴan ta’addan Lakurawa ne ke da alhakin kai harin bam da ya tashi akan titin Gusau-Dansadu a ƙaramar hukumar Maru ta jihar. Muhammad
Ƴan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar kama wani ɗan ƙasar Algeriya dake safarar makamai a tsakanin ƙasa da ƙasa. Kwamishinan ƴan sandan jihar, Muhammad Dalijan shi ne ya
Hedikwatar Tsaron Najeriya ta kama wani sojan ruwa mai suna A. Akila bisa zarginsa da kashe abokin aikinsa. An tura Akila zuwa sansanin Forward Operating Base Dansadua domin aikin Operation
Ministan Tsaro, Mohammed Abubakar Badaru, ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da tallafa wa ayyukan soji a Jihar Zamfara. Ministan ya yi wannan furuci ne
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Gusau babban birnin jihar ya jawo asarar rayukan mutane 6 ƴan gida ɗaya. Mutanen na tafiya ne akan babur lokacin da wata
Rahotanni da ke fitowa daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa an yi nasarar kawar da wani fitaccen dan bindiga a jihar Zamfara, Kachalla Sani Black. ‘Yan bangan da
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kashe gawurtaccen ɗan bindiga Kachalla Halilu Sububu wanda aka fi sani da Kachalla Buzu. An kashe Kachalla ne a wata arangamar da aka
Babban Hafsan Hafsoshin Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin ganin an cafke fitaccen madugun ‘yan ta’adda, Bello Turji, nan ba da jimawa ba. Janar Musa ya ba da
Ana zargin jami’an sojoji da harbe, Halliru Liman DPO ɗin ƴan sanda na Wasagu dake jihar Kebbi. Lamarin ya faru ne a ranar Laraba a wurin wani shingen binciken ababen
Ƙaramin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin binciko waɗanda suka kashe Alhaji Isa Bawa, Hakimin Gatawa a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta Jihar Sakkwato, tare da tabbatar cewa
Jihohin Bauchi da Zamfara dai har yanzu ba su samu tirelolin shinkafar da gwamnatin tarayya ta yi alkawari ga daukacin jihohin ba a matsayin wani mataki na rage radadin rashin
Micah Sulaiman limamin majami’ar St. Raymond Catholic Church dake Damsa a Gusau jihar Zamfara ya roƙi a taimake shi domin ya samu ƴanci. A wani fefan bidiyo mai tsawon daƙiƙa
Daga Sabiu Abdullahi Wani abu da zai iya zuwa wa jama’a da yawa da mamaki shi ne yadda fitaccen dan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen addabar jama’a
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Abdulaziz Yari Abubakar, ya baiwa ‘yan asalin jihar 1,700 tallafin karatu a jami’o’in Najeriya daban-daban. Shugaban kwamitin shirin
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanar da cewa za su fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin albashi naira 30,000 ga ma’aikatan jihar daga farkon watan Yuni mai zuwa.
Edward Buba daraktan yaɗa labarai na ma’aikatar tsaron Najeriya ya ce sojoji huɗu ƴan ta’adda suka kashe ranar Lahadi a wani harin kwanton ɓauna da aka kai musu. A wata
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Musa Ille sakataren jam’iyar PDP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan
Wasu ‘yan bindiga sun daki hotunan yadda suka gudanar da sallar Idi-el-Fitr ta bana da sauran bukukuwan da aka yi a fili a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin