Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kubutar da Aliyu Muhammad ma’aikaci a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC wanda wasu yan bindiga su ka yi garkuwa da shi
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kubutar da Aliyu Muhammad ma’aikaci a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC wanda wasu yan bindiga su ka yi garkuwa da shi
Aslam Aliyu ta hannun daman tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ta sanar da ficewa daga jam’iyyar ADC inda ta koma jam’iyar APC. A wata sanarwa da ta fitar ranar
Mutum ɗaya ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka samu raunuka bayan wani bam na hannu (IED) ya fashe a kan hanyar Bagega zuwa Anka da ke Ƙaramar Hukumar
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama gawurtaccen ɗan fashin daji da ake kira da Kachalla Halilu a wani samame da suka kai kasuwar mako ta garin Shinkafi dake
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani malami a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Anka a Jihar Zamfara, Mustapha Yahaya Maru, duk da cewa iyalansa sun biya
Dakarun rundunar “1 Brigade Quick Response Force” sun daƙile wani harin ’yan ta’adda a ƙaramar hukumar Maradun ta jihar Zamfara tare da kwato makamai da alburusai. Rahotanni sun ce lamarin
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da fara biyan kuɗaɗen garatuti ga masu ritaya na rukuni na huɗu ƙarƙashin tsarin shekarar 2024 zuwa 2025. A wata sanarwa da Ma’aikatar Yaɗa Labarai
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya yabawa dakarun sojan Najeriya na rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma kan nasarar da su ka samu a yaƙin da su ke
Dakarun rundunar Operation FANSAN YAMMA sun kashe ƴan ta’adda uku tare da ƙwato makamai da alburusai a jihar Zamfara. Rahoton kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ce sojojin sun
Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya sun nuna cewa jami’an tsaro sun yi nasarar hallaka wasu manyan ’yanbindiga kimanin 65 a wani samame. Bayanan sun ce daga
Hadin gwiwar jami’an tsaron Najeriya sun kaddamar da farautar wasu mutane da ƴanbindiga suka sace a garin Kurfa da ke karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara. A ranar Juma’a, dan
A karon farko jirgin sama ya sauka a filin jirgin saman Gusau da maraicen ranar Lahadi a dai-dai lokacin da birnin ke cigaba da shirin tarbar manyan baki a mako
Shugaban jam’iyar PDP na jihar Zamfara, Dr. Jamil Jibo Magayaki ya koma jam’iyar APC. Dr Jamil ya koma jam’iyyar APC ne bayan da gwamnan jihar, Dauda Lawal Dare ya sauya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a ranar Juma’a, sakamakon karuwar hare-haren ’yan bindiga a fadin jihar. An gudanar da taron ne a gidan gwamnati
Yan bindiga sun kashe, Mallam Lawali Musa wani ma’aikacin lafiya a wani hari da suka kai da daddare a garin Moriki dake karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara ranar Talata.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta sanar da kama mutane 21 da ake zargi da yin hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, a wani samame da aka gudanar a kananan
Akalla mutane hudu sun rasa rayukansu a daren ranar Alhamis bayan ’yan bindiga sun kai hari kauyen Gwargwaba da ke gundumar Nahuce a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara. Rahotanni
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu
Mutane 5 ne suka jikkata a ranar Alhamis bayan da wani bom da aka dasa ya tashi akan hanyar Takalafiya-Gadar Zaima dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara. A cewar
Shugaban Karamar Hukumar Bukkuyum da ke Jihar Zamfara, Alhaji Abubakar Umar-Faru, ya bayyana cewa akalla mutane 1,065 ne aka kashe a yankin tun daga shekarar 2015 zuwa yanzu sakamakon hare-haren