An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya ce a yanzu jihar Zamfara ta zama cibiyar ƴan fashin daji a faɗin arewacin Najeriya. Lawal ya bayyana haka ne lokacin da yake
Bakwai daga cikin yan majalisar dokokin jihar Zamfara 24 sun dakatar da yan majalisar jihar su 16 da ake zargin sun yi yunkurin tsige kakakin majalisar dokokin jihar,Bilyaminu Moriki. A
Ƴan fashin dajin a ranar Lahadi sun kai da farmaki kan wani shingen binciken ƴan sanda inda suka kashe ɗan sanda guda ɗaya tare da jikkata Wasu. Shingen binciken an
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige kakakinta, Bilyaminu Moriki, tare da nada Bashar Gummi, a matsayin kakakin majalisar. Hakan ya biyo bayan kudirin da dan majalisa mai wakiltar mazabar Maru,
A ranar Litinin ne Hukumar Sufuri ta Jihar Zamfara ta kama manyan motoci 50 da ke jigilar kayan abinci daga Najeriya zuwa Jamhuriyar Nijar. Hukumar, wacce ke aiwatar da umarnin
Gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan wasu ‘yan fansho da suka yi ritaya a jihar jimillar kuɗi naira biliyan 13.4. Ku tuna cewa gwamnatin jihar ta kafa kwamiti don tantance
Dakarun Rundunar Sojan Najeriya sun kashe ƴan fashin daji biyu ciki har da wani gawurtaccen ɗan bindiga a jihar Zamfara. A wata sanarwa ranar Talata, Yahaya Ibrahim jami’in yaɗa labarai
Gamayyar kungiyoyin farar hula a Najeriya karkashin inuwar kungiyar Civil Society Joint Action Group ta ce an kashe akalla mutane 2,423, yayin da aka sace 1,872 cikin watanni takwas na
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Hadarin Daji sun kama wasu mutane uku da ake zargin ‘yan bindiga ne a jihar Zamfara. Daya daga cikin wadanda ake zargin, Aminu Ibrahim,
Daga Sabiu Abdullahi Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada alkawarin gwamnatinsa na cewa ba za ta taba yin sulhu da barayi domin samar da zaman lafiya ba. Gwamnan
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da biyan albashin watan 13 ga dukkan ma’aikatan gwamnati a jihar. Gwamnati ta sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wata sanarwa
Wata babbar kotun jihar Zamfara ta yanke wa wani Anas Dahiru hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsa da laifin kashe abokinsa saboda naira 100. An gurfanar da Dahiru a
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Sokoto ta umarci tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle da ya dawo da duk motocin da ke hannunsa. Umurnin ya ce shi
Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane sama da 100 a garuruwan Mutumji, Sabongari Mahuta, Kwanar Dutsi da Unguwar Kawo da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnatinsa ta kashe naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje. Gwamnan ya bayyana rahotannin da suka biyo bayan
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyar PDP sun ce sun gamsu cewa kotun ƙoli za ta “yi adalci” a shari’o’in zaɓen gwamna da suka samu rashin nasara. Matsayar gwamnonin na
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ce gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba ta dauki batun rashin tsaro da muhimmanci ba. Matawalle wanda ya
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a unguwar Nasarawa da ke garin Maru, hedikwatar ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara. Da sanyin safiyar Juma’a ne maharan suka mamaye yankin inda