Alhaji Wosai wani mamba a ƙungiyar ƴan ta’addar Boko Haram ya miƙa kansa ga dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai. Rahotanni sun bayyana cewa ɗan ta’addar ya miƙa
Alhaji Wosai wani mamba a ƙungiyar ƴan ta’addar Boko Haram ya miƙa kansa ga dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai. Rahotanni sun bayyana cewa ɗan ta’addar ya miƙa
Aƙalla mayaƙan Boko Haram biyu ne suka miƙa kansu ga dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai a yankin gabashin jihar Borno. Mayaƙan biyu Awana Malam Kurama da Tahir
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana karin kudin masaukin maniyyata aikin hajjin 2024. An kara kudin ne zuwa Riyal ma Saudiyya 3,450 ga kowane mahajjaci, karin Riyal 450
Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko Haram a jihar Borno da ke
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun gano wata masana’anta da mayaƙan kungiyar ISWAP suke ƙera bama-bamai. Masana’antar ƙera bama-bamai an gano ta ne a Abulam-BUK dake ƙaramar hukumar Damboa ta jihar
Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno
Rundunar dakarun soja ta ƙasa da ƙasa wato Multi National Task Force(MNJTF) a turance shiya ta 3 dake Monguno a Najeriya ta bayar da rahoton yadda mayaƙan kungiyar Boko Haram
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun Operation Hadin Kai, a ranar Juma’a, sun kashe ‘yan ta’adda shida, bayan wani harin kwantan bauna da suka kai a hanyar Buratai-Buni Gari, a jihar
Gobara ta sake tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Idan ba a manta ba dai, a ranakun 18 ga Maris,
Dakarun sojan Najeriya na rundunar, Operation Haɗin Kai sun kashe mayaƙan Boko Haram uku a ƙaramar hukumar Bama dake jihar Borno. A cewar Zagazola Makama wani masani dake wallafa bayanai
Sojojin rundunar tsaro ta Operation Haɗin Kai da aka ajiye a Miringa sun samu nasarar kashe wani mayaƙin ƙungiyar ƴan ta’addar ISWAP lokacin da suka daƙile wani farmaki da aka
Gwamnatin jihar Borno ta wanke wasu mutane daga zargin da ake masu na hannu a ayyukan ta’addanci a jihar. Kafin a wanke mutane daga dukkanin zargin da ake masu ana
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Borno, ta lashe dukkan kujerun shugabanni 27 da na kansiloli 312 a zaben kananan hukumomin jihar Borno da aka gudanar a ranar Asabar.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana shirinsa na sake fasalin tsarin zaben kananan hukumomin jihar domin samar da dama ga mutanen ‘masu gaskiya’ su tsaya takara. Gwamnan ya bayyana
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai dake yaki da yan ta’adda a yankin arewa maso gabas sun samu nasarar kama wasu mayakan Boko Haram biyu. Mayakan na Boko Haram sun fada
Rundunar sojan Najeriya shiya ta 7 dake Maiduguri ta ce ta tsare wani soja da ake zargin yana da hannu kan kisan wani direban babbar mota akan hanyar Gamboru-Dikwa. A
Gwamna Babagana Umar Zulum na jihar Borno ya ce ma’aikatan lafiya da suka amince su yi aiki a karkara za su samu karin kashi 30 cikin 100 na albashin da
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da motoci masu aiki da gas da wutar lantarki guda 107 a birnin Maiduguri na Jihar Borno Da yake jawabi a wajen bikin, Shugaban
Sojojin rundunar kasa da kasa dake samar da tsaro a yankin tafkin Chadi sun kashe mayaƙa 6 na ƙungiyar ƴan ta’adda ta ISWAP a jihar Borno. Zagazola Makama dake wallafa
Bangaren sojan sama na rundunar Operation Hadin Kai ya sanar da kisan Abu Asad ɗaya daga cikin jagororin ƙungiyar Boko Haram. Ƙarin ƴan ta’ada da dama aka bada rahoton sun