Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi wa manoma kwanton bauna tare da kashe 15 daga cikinsu, yayin da suka sace wasu uku a karamar hukumar Marte
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi wa manoma kwanton bauna tare da kashe 15 daga cikinsu, yayin da suka sace wasu uku a karamar hukumar Marte
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane shida da ake zargi da garkuwa da mutane a Jihar Adamawa, yayin da wani mayakin Boko Haram/ISWAP ya mika wuya ga
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya ce sama da makarantu 5,000 ne aka lalata sakamakon ta’addanci a jihar. Zulum ya bayyana haka ne a ranar Lahadi yayin bikin kaddamar da wasu
Rundunar sojojin Najeriya ta kama wani matashi mai shekaru 20, Bacha Modu Isah, da ake zargi da yi wa ƴan ta’adda leƙen asiri tare da haɗa kai da su a
Akalla mutum 48 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin kwale-kwale a yankin Goronyo na jihar Sokoto, yayin da ake ci gaba da neman yara 12 da suka ɓace bayan
Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama wani sojanta da ta sanar tana nema ruwa a jallo bayan da aka zarge da laifin sayarwa da yan ta’adda kakin soja. Yusuf
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. A
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. A
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operation HADIN KAI sun kama wani ɗan ƙasar Sudan, Musa Fashir mai shekaru 32, da ake zargi da kasancewa mayaƙin ta’addanci na ƙasashen
Rundunar Operation HADIN KAI ta ce dakarunta sun ceto karin mutane shida da aka sace a Jihar Borno yayin ci gaba da aikin bincike da ceto. Sanarwar da jami’in yada
Rundunar Operation Hadin Kai ta sanar da ceto ɗalibai da malamai 10 da mayaƙan ISWAP suka sace bayan harin da suka kai makarantar sakandaren fasaha ta Lassa a ƙaramar hukumar
Dakarun Operation HADIN KAI da ke ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas sun kuɓutar da mutane sama da arba’in da bakwai daga hannun mayaƙan ISWAP a jihar Borno.
Sojojin Najeriya sun kama wasu mata uku da ake zargin suna hada kai da kungiyar ISWAP a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno. Masanin harkokin tsaro a yankin Tafkin
Rundunar sojin Najeriya ta tsare wani jami’inta bayan ya harbi wani abokin aikinsa bisa kuskure a wani sansanin soji da ke jihar Borno. Masanin harkokin tsaro, Zagazola Makama, ya bayyana
Dattawan Kiristoci daga jihohin Borno da Adamawa sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta tura jami’an tsaron dazuka zuwa dajin Sambisa domin ƙara ƙaimi wajen yaƙi da masu
Dakarun sojan Najeriya bataliya ta 3 sun samu nasarar dakile wani farmaki da ake zargin mayakan ƙungiyar ISWAP da kaiwa a karamar hukumar Ngala dake jihar Borno. Kafar yada labarai
Babban Lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar masu gadin dazuka 1,000 aiki a Jihar Borno domin ƙarfafa matakan yaƙi da rashin
Sanata Kaka Shehu Lawan ɗan majalisar dattawa na jam’iyyar APC daga Borno ya bayar da kyautar naira miliyan 135 ga shugabannin jam’iyar APC na mazaɓarsa. Dan majalisar ya ce ya
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun sace adadin ɗalibai da ba a tantance ba daga makarantar Mussa Primary da Junior Secondary School da ke ƙauyen Mussa a ƙaramar
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar wani sufeton ‘yan sanda mai suna Abdulkadir Garba, wanda aka fi sani da “Buratai”, bayan tsawa ta buge shi yayin da