Mayakan kungiyar yan ta’addar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan jerin ayarin motocin dakarun sojan Najeriya da kuma Civilian JTF. Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a akan hanyar
Mayakan kungiyar yan ta’addar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan jerin ayarin motocin dakarun sojan Najeriya da kuma Civilian JTF. Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a akan hanyar
Sojojin Operation Hadin Kai sun sanar da cewa sun gano makamai da wasu kayayyaki yayin wani samamen duba bayan hare-haren sama da aka kai kan mayakan ISWAP a garuruwan Banki
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ce ta samu nasarar kubutar da wasu yara biyar da ake zargin an sace su daga Maiduguri a jihar Borno, aka kawo su Mubi
Sojojin Operation Hadin Kai tare da goyon bayan kungiyar Civilian JTF da wasu jami’an tsaro sun kashe ‘yan ta’addan Boko Haram da ISWAP guda 12 a jerin hare-haren da suka
Mutane 7 aka tabbatar da sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru akan babban titin Maiduguri zuwa Damturu a jihar Yobe. A cewar wani shedar gani da ido
Rundunar yan sandan jihar Borno ta ce jami’an ta sun samu nasarar gano wani bom da bai fashe ba a wata gona dake karamar hukumar Dikwa ta jihar. A wata
Kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) ta bayyana cewa sama da mutane miliyan 3.7 ke fama da matsananciyar yunwa a jihohin Borno, Adamawa da Yobe sakamakon rikicin da ya durƙusar
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai A wani tsararren farmaki na hadin gwiwa tsakanin sojan ruwa na sama da kuma na kasa sun kashe mayakan Boko Haram/ISWAP da dama bayan da
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce babu wata karamar hukuma a jihar Borno da za a bari ta fada karkashin ikon yan ta’adda. Zulum ya fadi haka ne
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake karkashin rundunar samar da tsaro ta Operation Hadin Kai dake aiki a yankin arewa maso gabas sun dakile wani hari da mayakan kungiyar yan ta’adda
Kungiyar ISWAP mai da’awar jihadi ta kashe mutane 23 da suka hada da manoma da masunta a kauyen Malam Karanti, wanda ke da nisan kilomita biyar daga garin Baga a
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da rufe sansanin ‘yan gudun hijira na Muna da ke Maiduguri, wanda ya dauki tsawon shekaru goma yana karbar dubban mutane
Sojojin Najeriya da ke karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun samu wata nasara a kokarinsu na kakkabe ‘yan ta’adda a Arewa maso Gabas, inda suka kashe ‘yan Boko Haram guda
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar lalata sansanonin yan ta’adda da dama a jihar Borno tare da kubutar da wasu mutane 9 a wani samamame da suka kai. A
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar lalata sansanonin yan ta’adda da dama a jihar Borno tare da kubutar da wasu mutane 9 a wani samamame da suka kai. A
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bada umarnin gaggauta hana sayar da man fetur a gidajen mai a fadin karamar hukumar Bama ciki har da garin Bama da Banki.
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin Alhaji Bunu Bukar FCNA a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Mai bai wa gwamnan shawara ta fuskar yada
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne masu alaka da ISWAP sun tarwatsa Gadar Mandafuma da ke kan hanyar Biu zuwa Damboa a jihar Borno. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana alhini da takaicinsa bayan wata fashewar bama-bamai da ake zargin ‘yan Boko Haram ne suka dasa ya kashe mutane takwas tare
Aƙalla matafiya 8 ne suka mutu bayan da bam ya tashi da motar da suke ciki lokacin da suke tafiya akan hanyar Maiduguri zuwa Damboa a jihar Borno a ranar