Wasu ƴan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Musa Ille sakataren jam’iyar PDP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe, Musa Ille sakataren jam’iyar PDP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan
Rundunar dakarun soja ta ƙasa da ƙasa wato Multi National Task Force(MNJTF) a turance shiya ta 3 dake Monguno a Najeriya ta bayar da rahoton yadda mayaƙan kungiyar Boko Haram
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama wasu mutane masu fafutukar kafa ƙasar Oduduwa a birnin Ibadan na jihar Oyo. Masu fafutukar sanye da kayan sojoji na ƙasar waje
Wata kwantena mai tsawon ƙafa 40 dake maƙare da kaya ta faɗo kan wata ƙaramar mota ƙirar Nissan mai rijistar namba ABJ 692 BG inda ta kashe wata mata nan
Kotu ta bayar da belin tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele bayan da ya cika dukkanin sharudan beli da kotun ta gindaya. Emefiele wanda ya isa harabar Babbar
Dakarun sojan Najeriya bataliya ta 144 dake rundunar Operation Haɗin Kai da aka girke a Madagali a jihar Adamawa sun samu nasarar kama wani kwamanda a ƙungiyar ƴan ta’addar ISWAP,
An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
An shiga zaman zullumi bayan da aka zargi jami’an hukumar tsaro NSCDC wato Civil Defence da harbe wata mata a filin sallar Idi dake Gusau a jihar Zamfara. Jami’an na
Kabiru Agbabiaka Osolo na Isolo dake jihar Lagos ya rasu. Basaraken na jihar Lagos ya rasu ne da safiyar ranar Laraba. A wata sanarwa Olasoju Adebayo shugaban ƙaramar hukumar mulki
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba matsayin ranakun hutun bukukuwan Ƙaramar Sallah. Olubinmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida shi ne ya sanar da ranakun hutun a cikin wani
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Musulmi da su fara duban watan Shawwal tun daga ranar Litinin. A wata sanarwa ranar Lahadi, Sambo Wali shugaban kwamitin bada
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja zuwa Lagos ranar Lahadi gabanin bikin ƙaramar sallah. Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri Ngelale ya ce Tinubu zai yi amfani
Ƙungiyar Yan’uwa Musulmi ta Najeriya wacce aka fi sani da shi’a ta yi zargin cewa mambobin ta huɗu jami’an ƴan sanda suka kashe a Kaduna a ranar Juma’a. Da yake
Mutum na farko da aka dasawa ƙodar Alade ya fito daga asibiti kusan makonni uku kenan da yi masa aikin tiyata A ranar 16 ga watan Maris likitoci a babban
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da shirinta na tallafawa mata masu rauni da kuma dattawa inda za a raba musu kayan abinci ga mutanen 33,000.. A wani bangare na ciyarwar
Shugabar matan jam’iyar NNPP ta Shiyar Arewa Maso Yamma, Aisha Ahmad Kaita ta sauka daga muƙaminta. A’isha wacce ta sanar da sauka daga muƙaminta a yayin wani taron manema labarai
Tsohon shugaban kungiyar ƙwadago ta NLC, Ali Chiroma ya rasu. Ibrahim Chiroma ɗan uwa ga marigayin kuma sakataren kungiyar ƴan jaridu ta NLC shi ne ya bayyana haka cikin wata
Rahotanni na cewa ƴan bindiga sun sace dalibai da kawo yanzu ba a san yawan adadinsu ba akan babbar hanyar east-west a ƙaramar hukumar Ughelli ta jihar Delta.. A cewar
Darajar takardar Kuɗin naira tayi sama a kasuwar musayar kuɗaɗen ƙasashen waje ta bayan fage inda aka riƙa canza dalar Amurka akan ₦1250. Hakan na nuna cewa darajar takardar kuɗin
Wasu mazauna jihar Kebbi sun kai farmaki rumbun ajiye kayan abinci na gwamnati dake yankin Bayan Ƙara a Birnin Kebbi a daren ranar Asabar inda suka sace kayan abinci. Ɓatagarin