Tsohon shugaban NLC Ali Chiroma Ya Rasu

Tsohon shugaban kungiyar ƙwadago ta NLC, Ali Chiroma ya rasu.

Ibrahim Chiroma ɗan uwa ga marigayin  kuma sakataren kungiyar ƴan jaridu ta NLC shi ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar a Maiduguri.

Ya ce tsohon shugaban Æ™ungiyar Æ™wadagon ya rasu a asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri kuma anyi jana’izarsa ranar Laraba a Maiduguri.

Chiroma ya jagoranci kungiyar ta NLC daga shekarar 1984 zuwa 1988 lokacin da shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya rushe ƙungiyar.

A shekarar 1993 tsohon shugaban ƙasa, Janar Sani Abacha ya na ɗashi shugaban ƙungiyar NUPENG.

More News

Mutane 11 Sun Mutu A Wani Hatsarin Mota A Kano

Mutanen da basu gaza 11 ne ba aka tabbatar da sun mutu a yayin da wasu 16 suka jikkata mutum É—aya kuma ya tsira...

Ƙasar Amurika ta fara shirin kwashe sojojinta daga Nijar

Gwamnatin kasar Amurka ta fara shirin janye dakarunta daga jamhuriyar Nijar kamar yadda kafar yaÉ—a labarai ta CBS ta bada rahoto. Wani jami'in ma'aikatar wajen...

Sojoji sun kashe Æ´an ta’adda biyu tare da gano makamai a jihar Borno

Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe wasu ƴan ta'adda biyu a ƙauyen Kana dake ƙaramar hukumar Biu ta jihar Borno. A wata sanarwa ranar Asabar...

An halaka mutane 6 a wani faÉ—a tsakanin Æ´anbindiga da Æ´anbanga

Mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ’yan banga da aka fi sani da ‘Yan...