Mutum guda ya rasa ransa sakamakon rikici da ya ɓarke tsakanin magoya bayan masu neman takarar gwamnan Jihar Nasarawa a jam’iyyar APC a unguwar Tudun Gwandara da ke Lafiya. Rahotanni
Mutum guda ya rasa ransa sakamakon rikici da ya ɓarke tsakanin magoya bayan masu neman takarar gwamnan Jihar Nasarawa a jam’iyyar APC a unguwar Tudun Gwandara da ke Lafiya. Rahotanni
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar wani sufeton ‘yan sanda mai suna Abdulkadir Garba, wanda aka fi sani da “Buratai”, bayan tsawa ta buge shi yayin da
Bangaren jam’iyyar ADC ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark, ya zargi Nafiu Bala da ƙoƙarin yin tasiri a harkar shari’a bayan kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage
Rundunar ‘yan sandan jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane 12 bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Ngbra Zongo da ke Kwall a karamar hukumar Bassa. Lamarin
Dakarun rundunar Operation FANSAN YAMMA sun kashe ƴan ta’adda uku tare da ƙwato makamai da alburusai a jihar Zamfara. Rahoton kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ce sojojin sun
Akalla sojoji biyu da mayakan ISWAP da dama sun mutu bayan wani hari da ƴan ta’addar suka kai sansanin sojoji da ke Magumeri a jihar Borno. Mai magana da yawun
Rundunar Hisba da ke Azare a ƙaramar hukumar Katagum ta jihar Bauchi ta tabbatar da kama wasu mutum bakwai da ake zargi da musayar matansu na aure a tsakaninsu. Kwamandan
Rahotanni daga jihar Katsina sun bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun sanya sabon haraji na Naira miliyan 10 a kan kowace daga cikin al’ummomin Garin Lamido da Yan Shuni da
Ƴan sanda a ƙasar Pakistan sun tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kashe wani fitaccen malamin addinin Musulunci a lardin Khyber Pakhtunkhwa da ke arewa maso yammacin ƙasar. Rahotanni
Kungiyar Gan Allah Fulani Development Association (GAFDAN) ta sake zargin wasu kungiyoyin matasa da ta kira ‘yan bindigar Berom da kai hare-hare kan makiyaya Fulani tare da kashe shanunsu a
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Kano ta ayyana ranar 14 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranar fara jigilar maniyyata daga jihar zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar
Jimillar ’yan majalisar wakilai 17 sun sauya sheƙa daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa Nigeria Democratic Congress (NDC). Mataimakin kakakin majalisar, Benjamin Kalu, ne ya bayyana hakan yayin zaman
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin dawo da ‘yan kasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, sakamakon karuwar fargabar yiwuwar hare-hare kan baki a ƙasar. Ministar harkokin wajen
Dubban mutane a ƙasar Philippines sun tsere daga gidajensu bayan wani dutse mai aman wuta ya fara fitar da toka mai yawa a yankin. Rahotanni sun ce dutsen Mayon da
Tsohon ɗan takarar shugaban Najeriya a zaɓen 2023, Peter Obi, ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar ADC mai haɗaka. A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X
Jam’iyyar hamayya ta ADC ta sanar da fara sayar da fom ɗin takara domin muƙamai daban-daban gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027. A cikin wata sanarwa da kakakin jam’iyyar na
Wani babban jami’in sojin Iran, Mohammad Jafar Asadi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar sake ɓarkewar yaƙi tsakanin ƙasarsa da Amurka. Kamfanin dillancin labarai na Fars ya rawaito Asadi, wanda mamba
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fice daga jam’iyyar PDP tare da komawa jam’iyyar APM, bayan shawarwari da suka dauki makonni. Ya sanar da matakin ne a ranar Asabar
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shirye-shiryen tallafin rayuwa da gwamnatinsa ta aiwatar sun taimaka wajen fitar da miliyoyin ’yan Najeriya daga kangin talauci. Tinubu, wanda Sakataren Gwamnatin
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Illela/Gwadabawa a jihar Sokoto, Isah Ambarura, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa ADC. Mataimakin shugaban kwamitin dokoki da harkokin majalisa ya bayyana cewa ya