Akalla mutane 7 aka kashe a ranar Juma’a lokacin da wasu yan bindiga suka kai hari kan wasu masallata a kauyen Saya-Saya dake karamar hukumar Ikara ta jihar Kaduna. Mansir
Akalla mutane 7 aka kashe a ranar Juma’a lokacin da wasu yan bindiga suka kai hari kan wasu masallata a kauyen Saya-Saya dake karamar hukumar Ikara ta jihar Kaduna. Mansir
Al’amuran tsaro sun fara samun sauyi sakamakon yadda jama’ar gari suka fara mayar da martani, ta hanyar cafke da kuma yin garkuwa da iyalan ‘yan bindiga. Har wasu matasan yankin
Yan bindiga sun yi garkuwa da Kawu Yakasai jami’in tsare-tsare na jam’iyar APC a jihar Kaduna. An ce an yi awon gaba da Yakasai ne ranar Juma’a da daddare a
Yan bindiga sun sako sauran manoma 56 da suka yi garkuwa da su daga kauyen Adunu dake kusa da kauyukan dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger bayan sun shafe
Yan bindiga sun kashe wani mutum mai suna, Rabilu Tukur dake kauyen Dan Ali karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina a ranar Lahadi. Jaridar Daily Trust ta gano cewa an
Wasu yan bindiga da aka bada rahoton sun yi shigar mata sun kai hari karamar hukumar Maru inda suka sace mutane da ba a san dadinsu ba. A cewar mazauna
Rundunar yan sandan jihar Enugu ta ce yan bindiga uku aka kashe a wani farmaki da aka kai maboyar yan ta’addar kungiyar IPOB. A wata sanarwa ranar Juma’a, Daniel Ndukwe
Wani yaro mai shekaru biyar da aka bayyana da suna Salmanu aka bada rahoton gano shi cikin jini bayan da aka yanka wuyansa a wani kauye dake karamar hukumar Kazaure
Mutane akalla 21 aka bada rahoton an kashe a wani hari da yan bindiga suka kai kauyukan Baton da Rayogot a karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Plateau. A wata
Ƴan bindiga sun harbe wani manomi tare da sace karin wasu mutane 7 ;maza biyu mata biyar a kauyen Unguwar Gajere dake mazabar Kutemeshi a karamar hukumar Birnin Gwari ta
Yan bindiga a ranar Talata sun kai hari kan ayarin motocin, Chimezie Ukaegbu kwamishinan ciniki, kasuwanci da zuba jari na jihar Abia inda suka kashe yan sanda biyu. Ukaegbu na
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun samun nasarar ceto wasu mutane 24 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara. Sojojin sun samu
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe, Ahmad Kwatarkwashi wani jami’in Kungiyar Lauyoyin Najeriya ta NBA a gidansa dake karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara. Da yake tabbatar
Akalla mutane 29 ne aka kashe a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kauyen Runji da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna. Harin wanda ya
An sake sace wani fitaccen basaraken gargajiya da wasu yan bindiga suka yi a jihar Filato. Mai martaba, Sunday Dajep shi ne hakimin gundumar Chip da kabilar Mhiship suke zaune
Yan bindiga sun kashe, Jacob Wodi Hulobu Faston cocin Living Faith dake Aloko-Oganenigu dake ƙaramar hukumar Dekija a jihar Kogi. Wasu yan bindiga ne da ba a san ko su
Rundunar sojan Najeriya Shiya Ta Ɗaya sun kashe wasu yan bindiga 5 da suka jima suna addabar wasu al’ummomi dake jihar Kaduna. Mai rikon muƙamin daraktan yada labarai na rundunar
Tun ranar da aka gudanar da zaben shugaban kasa da ‘yan majalisu ne, mahara suka fara kasha-kashe da kone-konen gidaje da dukiyoyi, yayinda wassu mutane da dama suka sami raunuka.
Da tsakar daren ranar Litinin yan bindiga sun kai hari ofishin yan sanda na Isiowulu dake Awada a karamar hukumar Idemili North dake jihar Anambra inda suka kashe DPO da
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kisan mutane 4 da wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi a kauyen Gambar Sabon-Layi dake