An gudanar da wani zaman sulhu da yan bindiga a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina tare da yan bindiga ciki har da gawurtaccen dan bindinga Ado Aleru da hukumomin
An gudanar da wani zaman sulhu da yan bindiga a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina tare da yan bindiga ciki har da gawurtaccen dan bindinga Ado Aleru da hukumomin
Mutanen da basu gaza 6 ne ba ciki har da wata mata aka kashe a wasu hare-hare da aka kai kan wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bassa da Mangu ta
Yan bindiga sun kai farmaki rukunin gidaje na Grow Homes Estate dake Kubwa a Abuja inda suka yi awon gaba da mutane biyu. Lamarin ya faru ne a tsakanin karfe
Rundunar yan sandan jihar katsina ta ce jami’anta sun ceto wasu fasinjoji 5 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Faskari ta jihar. Abubakar Aliyu mai
Akalla mutane 12 aka kashe a yayin da aka yi awon gaba da wasu da ba a san yawansu ba a wasu jerin hare-hare na ramuwar gayya da wasu yan
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu gagarumar nasara bayan da ta cafke wani shahararren dan fashi da makami wanda kuma ake zargin shugaban masu garkuwa da mutane ne, Abubakar
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Abia ta tabbatar da cewa wasu ’yan bindiga sun kashe ƙwararrun ma’aikata biyu ’yan ƙasar Sin da jami’in tsaronsu a ƙaramar hukumar Isuikwuato da ke jihar
A kalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da ‘yan bindiga suka kai a garuruwa biyar na Karamar Hukumar Bokkos da ke Jihar Filato. Wannan hari
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu ɗalibai huɗu a jihar Katsina. Ƴan bindigar sun farma rukunin gidaje na unguwar Paris dake bayan Jami’ar Tarayya
Mutane 7 aka bada rahoton ƴan fashin daji sun kashe a garin Tudun Bici dake ƙaramar hukumar Danko Wasagu ta jihar Kebbi. A cewar mazauna ƙauyen gungun ƴan fashin daji
Ƴan fashin daji sun kai farmaki ƙauyen Mairuwa dake ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina ranar Asabar da daddare dai-dai lokacin da ake gudanar da Sallar Tarawih. A kalla mutane
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe sarakuna biyu a jihar Ekiti a ranar Litinin. Sarakunan biyu na kan hanyarsu ne ta dawowa daga wani taro
Yan bindiga sun kashe, Richard Idowu wani jigo a jam’iyar PDP ta jihar Osun kuma mai neman tsayawa takarar kujerar ɗan majalisar tarayya a karkashin jam’iyar. Richard wanda aka fi
Jami’an rundunar Operation Safe Haven dake samar da tsaro a jihar Filato sun samu nasarar kama wasu mutane da suke zargi da haddasa rikici a karamar hukumar Mangu ta jihar
An kashe mutane uku a lokacin da suke yunkurin tserewa daga maboyar masu garkuwa da mutane a jihar Kogi. Sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta Yamma Sen Sunday Karimi ne
Yan majalisar dokokin jihar Rivers 27 ne cikin 32 suka sauya sheka daga jam’iyar PDP mai mulkin jihar ya zuwa jam’iyar adawa ta APC. Ƴan majalisar sun sauya shekar ne
Wasu mata 8 ne aka yi garkuwa da su dai-dai lokacin da suke aiki a wata gona dake kauyen Gwombe dake ƙarƙashin masarautar Gwargwada a karamar hukumar Kuje ta birnin
Sojojin rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven sun kashe yan bindiga 7 tare da gano makamai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. A wata sanarwa ranar
Sojojin bataliya ta 112 a rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar kashe ƴan ta’adda uku a lokacin da suke ƙoƙarin kai wa manoma hari a karamar hukumar Mafa ta
Kimanin watanni takwas ke nan da masu garkuwa da mutane suka kai hari Estate Grow Homes, kusa da Kuchibiyi a Unguwar Kubwa a babban birnin tarayya Abuja, suka yi awon