Wata mujallar Birtaniya da ke kawo labarai dangane da lafiyar hakora ta bayyana cewa mayukan goge baki na gawayi da wasu kamfanoni ke sayarwa suke ikirarin na sa hasken hakora
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wata mujallar Birtaniya da ke kawo labarai dangane da lafiyar hakora ta bayyana cewa mayukan goge baki na gawayi da wasu kamfanoni ke sayarwa suke ikirarin na sa hasken hakora
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Kunna fitilar mota a lokacin da direba ya zo gaban shingen bincike na kan hanya na taimakawa wajen samun kyakkawar fahimta tsakanin ‘yan sanda
Wasu manyan malaman addinin musulunci a Kano da suka hada da Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa, da Shaikh Abba Adam Koki, shugaban hukumar alhazai ta jihar Kano da Dr Muhammad Nazifi
Wata kungiyar matasa ‘yan sa-kai da ake kira Civilian Task Force da turanci (CJTF), dake goyon bayan yakin da gwamnatin Nigeria ke yi da mayakan Boko Haram ta sako tarin
Ma’aikatan hukumar NDLEA mai yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi sun samu nasarar kama wasu mutane hudu a jihar Ondo da ake zargi da noman ganyen tabar wiwi.
Ana ci gaba da takaddama tsakanin Ministan Tsaro Mansur Dan’ali, da ya zargi wasu sarakunan gargajiya da hannu a mu’amala da ‘yan bindiga masu tada kayar baya a jihar Zamfara,.
Photo: Hassan Maina Kaina (VOA) A jiya ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya kaddamar da wani shiri da zai kawo karshen kowanne irin nau’in bauta da fataucin mutane
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wani cikakken bincike da akayi ya nuna cewa matsalar kiba na karuwa musamman a yankunan karkara a shekaru 30 da suka gabata wanda ya nuna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wasu alkaluma da aka fitar na baya-bayanan sun nuna cewa ana sakin mata 58,000 a Saudiyya, wanda kashi 24% ne na aure 158,000
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Musulmi su na azumi tun daga fitowar rana har sai rana ta sauka a watan Ramadan, amma shin hakan na da alfanu? A
Hakkin mallakar hoto MICHELE SPATARI Image caption Shugaba Cyril Ramaphosa na Afirka ta Kudu ‘Yan Afirka ta Kudu sun fito kwansu da kwarkwatarsu daga birane zuwa kauyuka domin zaben wadanda
Hakkin mallakar hoto MOD Wata giwa ta hallaka wani soja dan Birtaniya a yayin da yake wani aiki na dakile masu farauta ba bisa ka’ida ba a kasar Malawi. Mathew
Hakkin mallakar hoto Getty Images Liverpool ta kai wasan karshe a gasar cin kofin Zakarun Turai na Champions League, bayan da ta yi nasara a kan Barcelona 4-0 ranar Talata
Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona ta ziyarci Anfield domin buga wasa na biyu na daf da karshe a gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League ta bana. Duk
Hakkin mallakar hoto Allure Jarumar fina-finan Bollywood Priyanka Chopra, ta wallafa sakon tayin murnarta ga Gimbiya Meghan Markle da kuma Yarima Harry dangane da samun karuwar da da suka yi.
Wasu yanbindiga da safiyar ranar Litinin sun far wa makarantar kimiyya da fasaha ta jihar Plateau inda suka saci mutum daya. Maharan sun kai farmaki ne kan rukunin gidajen malamai
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ba zai ce komai ba game da kunshin mutanen da za su kasance a sabuwar gwamnatinsa. Da yake amsa tambayoyi daga manema labarai bayan da
Masarautar Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar na Uku na sanar wa al’umman musulmi cewa an ga jaririn watan Ramadana a Jihohin Kebbi, Sokoto da Yobe a yammacin yau Lahadi. Da hakane
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta yi nasarar doke Villareal 3-2 a wasan mako na 36 a gasar cin kofin La Liga da suka fafata a Santiago Bernabeu