Da safiyar ranar Laraba ne akayi jana’izar gawar mutane 18 da yanbindiga suka kashe a kauyen Yar Gamji dake karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina. Taron jana’izar ya gudane ne
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Da safiyar ranar Laraba ne akayi jana’izar gawar mutane 18 da yanbindiga suka kashe a kauyen Yar Gamji dake karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina. Taron jana’izar ya gudane ne
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Gyan shi ne dan wasan da ya fi kowa zura kwallaye a tawagar Black Stars ta Ghana Tauraron dan wasan Ghana Asamoah Gyan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Fasa-kwauri da cinikin fatun jakai, abu ne da ke ci gaba da jan hankalan masu ruwa da tsaki da mahukunta a fadin duniya. Sun ce
Hakkin mallakar hoto BUZZ NIGERIA Babbar jam’iyar adawa ta PDP a Najeriya ta ce matsalolin da al’ummar kasar ke fuskanta ta bangaren tsaro a yanzu ba ya sa rasa nasaba
Bayan da yan bindiga dadi da masu satar mutane suka dai-dai ta da dama daga cikin yankunan jihar Zamfara, wannan ta’addancin dai halin yanzu na neman samun gindin zama a
Alkali Oluwatoyin Taiwo wanda ke Kotu a jihar Lagos ta yanke wa Chukwudimeme Onwuamadike (Evens) hukuncin zaman kurkuku na shekara Arba’in da daya, bayan an sameshi da laifukan garkuwa da
Shugaban kungiyar Kiristocin ta CAN a jIhar Kaduna Ravaran Joseph John Hayap ne ya yiwa manema labaru karin haske game da wannan batu. Ravaran Hayap yace, baicin wasu da aka
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Dan wasan kasar Wales din ya shafe shekara shida a Santiago Bernabéu Kakar bana ba ta kare wa Gareth Bale da dadi ba
Manajan Barcelona, Ernesto Valverde, ya ce sun fara zawarcin dan wasan Faransa Antoine Griezmann, bayan dan kwallon ya ce zai bar Atletico Madrid a bana, in ji jaridar Express. Za
A kalla fararen hula 6,800 aka kashe a yakin basasar YemenRundunar sojin saman Saudiyya ta ce ta dakile wasu hare-haren makamai masu linzami biyu da ‘yan tawayen Houthi suka yi
Hakkin mallakar hoto Getty Images Yayin da ake cikin kwanaki na tsakiyar watan azumin Ramadana, tuni tashe, wanda ke daya daga cikin al’adun da suka shahara a kasar Hausa ya
Zababbun hotuna daga fadin Afirka a wannan makon: Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wani yaro musulmi yana karatun Kur’ani a Al-Kahira, Masar ranar Lahadi yayin watan azumin Ramadan…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce zai iya bakin kokarinsa domin ya tabbatar da cewa yan Najeriya sun zauna lafiya. Mai magana da yawun shugaban kasar Mallam Garba Shehu shine
A wani al’amari mai daure kai, wasu mahara, wadanda wasu ke zargin cewa ‘yan yankin ne, sun sake kai hari a kauyen Gidan Kaso da ke Karamar Hukuma Birnin Magaji
Ministan yada labarai, Alhaji Lai Muhammad ya ce gwamnatin tarayya na da kwararan hujjoji kan shirin da yan adawa suke na yi wa gwamnatin zagon kasa. Ministan ya fadi haka
Hakkin mallakar hoto MIKE SIVA-JOTHY Wani bincike da aka assasa shi domin gano yadda kudin-cizo ke yaduwa ya nuna cewa kudin-cizon ya riga dan’adam fara rayuwa a doron kasa. Kuma
Dino Melaye, dan majalisar dattijai mai wakiltar al’ummar Kogi ta tsakiya, ya ce yana tsoron ranar da talakawan Najeriya za su fara yiwa shugabanni bore saboda yadda shugabanni ke azabtar
Hakkin mallakar hoto PAARISA Piia mazauniyar kasar Greenland ce, mai shekaru 19 inda ta shaida wa BBC cewa ”mu a kasarmu ba ma tababa wajen maganar zubar da ciki, muna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Mutum hudu sun mutu sanadiyar wani hatsarin jirgin sama da ya fado kimanin kilomita uku yamma da babban filin jirgin saman Dubai. Hukumomin Hadaddiyar Daular
Hakkin mallakar hoto KHAOSOD Wani kare a arewacin kasar Thailand ya kubutar da wani jariri sabuwar haihuwa daga wani rami da aka binneshi da rai. Ana dai zargin mahaifiyarsa ce