Ga Jerin Sunayen Gwamnoni 29 Da Aka Rantsar Da Su Yau, Sunansu, Jam’iyyarsu Da Jihohinsu 1. Ahmadu Fintiri (PDP) – Adamawa 2. Bala Muhammed (PDP) – Bauchi 3. Babagana Zulum
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Ga Jerin Sunayen Gwamnoni 29 Da Aka Rantsar Da Su Yau, Sunansu, Jam’iyyarsu Da Jihohinsu 1. Ahmadu Fintiri (PDP) – Adamawa 2. Bala Muhammed (PDP) – Bauchi 3. Babagana Zulum
Hakkin mallakar hoto Getty Images Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Muhammadu Buhari mai shekara 76 – mutum ne da ake ganinsa a matsayin tsayayye wanda ba ya gudu ba
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Abokan hamayya na Landan Chelsea da Arsenal za su fafata a wasan karshe na cin kofin Turai na Europa a Larabar nan a
Hukumar efcc mai yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati, shiyar Sokoto a ranar Talata ta kama wani mutum mai suna Murtala Muhammad dauke da kudi naira miliyan 60. Hukumar
Shugaban kasa Muhammad ya magana da shugabannin hukumomin tsaron kasar a fadar shugaban kasa dake Abuja. Majalisar tsaron ta kunshi dukkanin shugabannin hukumomin tsaro da kuma mai bawa shugaban kasa
Kasa da sa’o’i 24 kafin karewar wa’adin mulkinsa, gwamnan jihar Lagos mai barin gado, Akinwumi Ambode ya mika ragamar mulkin jihar ga gwamna mai jiran gado,Babajide Sanwo-Olu da kuma mataimakinsa
Ƴan sanda a jihar Lagos, na tsargin wani mutum dan shekara 42 mai suna, Enifeh Omomo ya kashe kansa bayan ya kashe matarsa da kuma yaronsu dan shekara 6 a
Wata kotu a Iraki ta yanke wa wasu maza uku ‘yan kasar Faransa hukuncin kisa bayan samun su da laifin shiga kungiyar IS. Kamfanin dillancin labarai na AFP ya ruwaito
Hakkin mallakar hoto Fethi Belaid/ Pool photo via AP Image caption Ana sa ran Sarkin Qatar Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani zai kasance tare da sauran shugabannin Larabawa domin
Hakkin mallakar hoto Reuters Valencia ta lashe Copa del Rey bayan ta doke Barcelona 2-1 a wasan karshe da suka fafata ranar Asabar. Barcelona da ke harin lashe kofin sau
Cikin wata sanarwa daga mai ba wa gwamnan shawara kan labaru, Ibrahim Dosara, gwamnatin ta ce ta yi bakin kokarin samun nasara har matakin karshe amma Allah bai nufa ba
Hakkin mallakar hoto Newsweek Babbar kungiyar daliban Jamhuriyar Nijar, ta gudanar da wani tattaki na musamman zuwa harabar majalisar dokokin kasar da ke Yamai a ranar Asabar. Daliban sun yi
Kasar Taiwan ta bi sahun wasu kasashen duniya da ke halatta auren jinsi, inda ta daura auren wasu karti biyu a wani gagarumin buki a babban birnin Taipei. A harabar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Akalla mutum 20 ne suka mutu wadanda akasarinsu dalibai ne a wata gobara da ta kama wasu dakunan karatu da ke wata makaranta a birnin
Hakkin mallakar hoto BBC.com An tsaurara matakan tsaro a coci-coci a kasar Ghana don kariya a kan abinda shugabannin kirista a kasar suka ce ana kara samun barazanar hare-haren ta`addanci
Image caption Fadar masarautar Katsina ta fitar da wata sanarwar a jiya, wadda a ciki ta aike sakon jaje ga daukacin jama’arta kan ibtila’in kashe-kashen da mutanen gundumomin Batsari, da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption A lokacin da labari ya bulla a shekarar 2007 cewa Musulmin garin Seville za su rasa masallacinsu, tsohon dan wasan West ham da
Mai Kaba ya ce fina-finan soyayya ne kaso 80 cikin 100 na fina-finan Hausa Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Fina-Finan Hausa (MOPPAN) Kabiru Maikaba ya ce suna shirin fara hana
Hassanal Bolkiah, Sultan na kasar Brunei, ya mayar wa Jami’ar Oxford digirin karramawa da ta ba shi saboda sukar da ya sha bayan ya kaddamar da hukuncin kisa kan ‘yan
James ya koma Bayern Munich ne a matsayin aro daga Real Madrid a shekarar 2017 Liverpool da Manchester United da kuma Arsenal suna zawarcin dan wasan Colombia James Rodriguez, wanda