Abin da ya faru a Afirka a makon jiya | BBC Hausa

Zababbun hotuna daga fadin Afirka, da ‘yan Afirka a wasu sassan duniya a wannan makon:

A Tunisian woman walks past posters of Tunisian presidential candidates during presidential campaign in Tunis, Tunisia, 06 September 2019

Hakkin mallakar hoto
EPA

Image caption

An fara yakin neman zaben shugaban kasa ka’in da na’in a Tunisiya kuma an dauki wata mata ranar Juma’a tana tafiya a gefen wani bango da ke dauke da fastocin ‘yan takara a Tuni, babban birnin kasar.

Presentational white space

Faithful wait for Pope Francis during the welcome ceremony, 06 September 2019.

Hakkin mallakar hoto
EPA

Image caption

A cikin rangadin da yake yi a yankin kudancin Afirka, Fafaroma Francis ya samu tarba daga wadannan ‘yan rawar ranar Juma’a a wani filin wasa a Maputo, babban birnin Mozambique

Presentational white space

Welcome of Pope Francis in Akamasoa in Antananarivo, Madagascar, 08 September 2019.

Hakkin mallakar hoto
EPA

Image caption

Washegari fafaroman ya je Madagascar inda aka tarbe shi a babban birnin kasar Antananarivo.

Presentational white space

A Kenyan woman watches news with the headline on the death of former Zimbabwean president Robert Mugabe, at an electronics shop in Nairobi on September 6, 2019

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

A lokacin da labarin mutuwar Mugabe ya fara yaduwa, wata mata a Nairobi, babban birnin Kenya na kallon halin da ake ciki a wani shagon siyar da talabijin.

Presentational white space

Mourners arrive at Rufaro stadium, in Mbare township where the body of Zimbabwe

Hakkin mallakar hoto
Reuters

Image caption

Masu alhini sun jeru don shiga filin wasa a Harare babban birnin Zimbabwe inda za a ajiye gawar Mugabe.

Presentational white space

SEPTEMBER 08: Giana Lotfy (blue) of Egypt and Leila Heurtault (red) of France compete in the Womens Kumite -61kg final on day three of the Karate 1 Premier League at Nippon Budokan on September 8, 2019 in Tokyo, Japan.

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

‘Yar Masar Giana Lotfy (a hagu) na fafatawa da Leila Heurtault ‘yar Faransa a gasar dambe a Japan ranar Lahadi.

Presentational white space

Basketball - FIBA World Cup - Classification Round 17-32 - Group M - China v Nigeria - Guangzhou Gymnasium, Guangzhou, China - September 8, 2019 Nigeria

Hakkin mallakar hoto
Reuters

Image caption

Nan kuma dan wasan kwando na Najeriya ne Ekpe Udoh ya jefa kwallo a gasar kwallon kwando ta duniya a China.

Presentational white space

A make-up lady prepares a contestant backstage prior to the first Mister and Miss Albinism Beauty Pageant and Talent Show at the Bingu Conference Centre on September 7, 2019 in Lilongwe

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

A Malawi, zabaya masu shiga gasar kyau na shiri kafin fara gasar a Lilongwe.

Presentational white space

A woman combs another outside the Tsolo Community Hall in Johannesburg

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wasu mata uku a Afirka ta Kudu na shakatawa ranar Litinin a wata cibiya da ke bai wa wadanda rikicin kin jinin baki ya shafa mafaka a birnin Johannesburg…

Presentational white space

A man, among a first group of Nigerians repatriated from South Africa following xenophobic violence, recites the national anthem after arriving in Lagos, on September 11, 2019.

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wani dan Najeriya na rera taken kasar a filin jirgin Legas a daren Laraba inda jirgi ya sauke ‘yan Najeriyar da suka tsere wa tashin hankali a Afirka ta Kudu.

Presentational white space

Egyptian vendors display fish for sale at a fish market in Alexandria, 220km northwest of Cairo, Egypt, 08 September 2019.

Hakkin mallakar hoto
EPA

Image caption

Masu sayar da kifi a birnin Alexandria na kasar Masar sun baje hajarsu a kasuwar ranar Lahadi.

Presentational white space

Duka hotunan na da hakkin mallaka.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaĆ™i da yiwa tattalin arzikin Ć™asa ne ya hana shi bayyana...