Gwamnoni dake halartar taron ya yin da suka halarci sallar Juma’a A ranar Juma’a ne gwamnonin arewa 19 za su zabi sabon shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewa biyo bayan karewar wa’adin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gwamnoni dake halartar taron ya yin da suka halarci sallar Juma’a A ranar Juma’a ne gwamnonin arewa 19 za su zabi sabon shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewa biyo bayan karewar wa’adin
Ana zargin hukumar tsaro ta farin kaya, wadda aka fi sani da DSS, da tsare wani malamin addinin Musulunci mazaunin jihar Katsina mai suna Abu Ammar. Wasu majiyoyi sun bayyana
Image caption Tun da fari INEC ta sanya watan Nuwamba mai zuwa a matsayin lokacin zaben gwamnonin jihohin Kogi da Bayelsa A Najeriya hukumar zabe mai zaman kan ta, ta
Rahotanni daga Tudun wadan Kaduna na cewa shahararren malamin Izalar nan da yayi suna wajen wa’azin sunnah Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya sha dakyar a wajen wasu fusatattun ‘yan Darikar
Wata babbar kotun majistare da ke Kano ta bai wa kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili (Singham), umarnin ya damko shahararriyar jarumar fim din Hausan nan mai suna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Gasar lig-lig ta kasashen Turai ta 2018-2019 ta kawo karshe kuma tuni kungiyoyin suka fara mayar da hankali kan kakar badi ta 2019-2020. A ranar
A wata rubutaciyar takardar jawabi da Jamiyar Hope Democratic Party ta raba wa manema labarai na nuni da cewa sun shigar da karar ne a bisa wasu dalilai da dama,
Na’urarku na da matsalar sauraren sautiAdam Zango ya yi karin bayani akan rikicinsa da Ali Nuhu Kuna iya kallon bidiyon hirar da BBC ta yi da shi ta hanyar latsa
Bukola Saraki, Shugaban majalisar dattawa, ya yaba da kokarin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ta fannin diflomasiyya wurin ganin an sako Zainab Aliyu da Ibrahim Abubakar daga gidan
Mafi yawan `yan Adam na da burin su yi nisan kwana a rayuwa. Wannan ne ya sa mutane kan shiga tashin hankali a duk lokacin da suka tsinci kansu a
Image caption Gamayyar kungiyoyin farar hula a Sudan ta Kudu, sun yi kira ga kwamitin tsaro na MDD ya yi kokarin kafa sharuddai da dokokin da za su kare kasar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption An tabbatar da cewa masu kutse na iya jefa manhajar tattara bayanan sirri daga nesa cikin wayoyi da sauran na’urorin shiga intanet ta
Hakkin mallakar hoto AFP Bayanai daga Sudan na cewa an kashe masu zanga-zanga uku da wani jami’in tsaro daya yayin wani artabu a babban birnin Khartoum. Majalisar soji da ke
Wasu daga matan fiye da sittin sun yi zargin jami’ai sun ci zarafin su, inda har su ka ce ‘yan sanda sun yi mu su fyade a caji ofis. Matan
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya yi wata ganawar sirri da gwamnan jihar Kaduna,Malam Nasiru El-rufai da kuma na jihar Benue Samuel Ortom ranar Litinin a fadar shugaban kasa ta Aso
Masu goya wa Muhammadu Sanusi na II baya sun yi masa gagarumar tarba, inda da dama suka yi ado da riguna da huluna dauke da sunan basaraken, yayin da wasu
Hakkin mallakar hoto AFP/Getty Image caption Kiran da Alyssa Milano ta yi na shiga yajin jima’i ya jawo ce-ce-ku-ce a kafofin sada zumunta Fitacciyar jarumar fina-finai a Hollywood kuma ‘yar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce nasarar ci gaba da rike kambun Gasar Firimiya a bana ita ce “mafi tsauri” a shekarun aikinsa. City
Sabon sarkin Bichi Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce ya kwan da sanin cewa masarautar Kano na taimakawa wajen hada kan al’umma, don haka ba shi da wani
A ranar Asabar ne wasu matasa maza da mata suka shirya wata zanga zanga domin nuna rashin goyon baya kan kirkiro wasu sabbin masarautu a Kano, karkshin kungiyar ”Kano First.”