Annobar coronavirus ta kashe dubban mutane a fadin duniya, tun bayan bullar bakuwar cutar mai shafar numfashi a watan Disamban da ya gabata a kasar China. Bakuwar cutar wadda aka
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Annobar coronavirus ta kashe dubban mutane a fadin duniya, tun bayan bullar bakuwar cutar mai shafar numfashi a watan Disamban da ya gabata a kasar China. Bakuwar cutar wadda aka
Asalin hoton, Getty Images Karim Benzema ya ci kwallo 15 a wasa 24 da ya buga wa Real a bana ya kuma bayar da biyar aka zura a raga. Ranar
Asalin hoton, Getty Images An bada rahoton samun zarge-zarge masu karfi na cin zarafin mata a yankin Tigray na arewacin Habasha, ciki har da laifin fyade a garin Mekelle, in
Asalin hoton, Getty Images Wani masanin wasanni Guillem Balague ya ce dan wasan da Arsenal ke son dauka Martin Odegaard ya zabi tafiya Real Sociedad domin buga tamaula aro. Bayan
Asalin hoton, Getty Images Ranar Laraba Real Madrid ta yi ban kwana da Copa del Rey, bayan da Alcoyano ta fitar da ita daga gasar bana. Alcoyano ta yi nasara
Asalin hoton, Reuters Ranar Lahadi aka yi wa Lionel Messi jan kati a wasan karshe da Athletic Bilbao ta lashe Spanish Super Cup kuma na uku jumulla. Athletic ta yi
Daga Sandrine Lungumbu BBC World Service Asalin hoton, VANESSSA CENTENO Bayanan hoto, Vanessa Centeno: ‘We always think it will never happen to me, but it did.’ A lokacin Vanessa Centeno
Biyo bayan zanga-zangar da aka gudanar a birnin Washington na ƙasar Amurika da ta kai ga mamaye ginin harabar majalisar dokokin kasar. A yanzu haka an jibge tarin sojoji na
A shekarun baya-bayan nan, an ga wani sauyi ko sabon salo a tsarin fina-finan Kannywood, wato shirye shirye na dogon zango ko series. Asali yadda aka sani, a kan yi
Asalin hoton, Gandujiyya_Online Bayanan hoto, A 2019 ne Gwamna Ganduje ya nada kwamitin da zai yi bincike kan yaran da aka sace Gwamnatin Kano da ke arewacin Najeriya ta ce
Kudirin tattalin arziki na shekarar 2020, ya zo da sababbin manufofi da ake sa ran za su jawowa Najeriya kudin shiga tare da zabubar da tattalin kasar, kamar yadda Jaridar
Ranar 10 ga watan Janairun 2011, ‘yan wasan Barcelona suka zama kan gaba a jerin wanda zai lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or.Lionel Messi ne
Daga Justin Rowlatt BBC News Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Wadanne sirruka ne ke tattare da nasarar hada-hadar kasuwancin hamshakin attajiri Elon Musk? Ba da dadewa ba Elon Musk ya
VOA Hausa— Ministan Makamashin Najeriya, Injiniya Sale Mamman, ya ba da umurni nan take hukumar kula da farashin wuta ta NERC ta dakatar da karin farashin wutar da ta yi
Shekara ta 2020 ta zama mai ƙalubale a fadin duniya har da bangaren wasanni, bayan da cutar korona ta dagula al’amura a fadin duniya. Cutar ta sa a ɗauke wasu
‘ Asalin hoton, Nigerian Army Jami’an tsaro a jihar Katsina sun samu nasarar ceto mata 18 da yara biyar da aka yi garkuwa da su a ƙauyen Kwayawa da ke
Asalin hoton, Getty Images Koin Tottenham Hotspur Jose Mourinho na fatan sake haɗuwa da Sergio Ramos yayin da yake bin sahun tattaunawar kwantaragin ɗan wasan mai shekara 34 a Real
Asalin hoton, Nigeria Presidency Shugaban Najeriyar ya ce kyautata jin daɗi ma’aikatan lafiya da ke kan gaba a yaƙi da annobar, wani muhimman abu ne da gwamnatinsa ke bai wa
Yayin da muke shiga sabon mako kuma na ƙarshe a shekarar 2020, mun zaƙulo muku wasu daga cikin labaran da suka fi jan hankali a makon da muke bankwana da
VOA Hausa — A wata hira ta musamman da yayi da muryar Amurka a Abuja, tsohon dan takaran ya ce ba shugabanin tsaron kadai ya Ke so a cire ba.