Hakkin mallakar hoto @artssassin/Pixel Pitch Image caption Rahama ta ce mutane da dama suna son ta da aure Fitacciyar tauraruwar Rahama Sadau ta ce ta ji kamar za ta mutu
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto @artssassin/Pixel Pitch Image caption Rahama ta ce mutane da dama suna son ta da aure Fitacciyar tauraruwar Rahama Sadau ta ce ta ji kamar za ta mutu
Hakkin mallakar hoto FMoCDENIGERIA Image caption Sheikh Isa Pantami ya kuma bayyana damuwa kan yadda shari’o’in masu fyaɗe kan shafe tsawon lokaci a gaban kotuna. Wani fitaccen malamin addinin Musulunci
Hukumar lafiya ta duniya ta ce adadin wadanda suka kamu da cutar COVID-19 a nahiyar Afirka ya haura dubu 500,000, kuma akwai damuwa yayin da karin kasashe ke fuskantar karuwar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption ‘Yan fashin daji sun kashe sama da mutum 30 lokacin da suka auka wa kauyen Dan-Gurgu a farkon watan Mayu Ɗumbin mutane ne
Image caption Wani sojan Burkina Faso Wani rahoto da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta fitar, ya ce an gano gawawwakin mutane dari da tamanin a kaburburan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Giroud ne ya fara ci wa Chelsea kwallo kuma na uku kenan da ya zura a raga tun da aka ci gaba da
Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption Matic ya koma Manchester United daga Chelsea a shekarar 2017 Dan kwallon Manchester United, Nemanja Matic ya tsawaita kwantiraginsa da kungiyar zuwa karshen kakar
Hakkin mallakar hoto FACEBOOK Image caption Madam Ify ita ke jagorantar nemo yaran kuma ta sayar da su kan naira dubu 950 Wasu mata biyar da suke saye da sayar
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gana da jihohi ranar Talata don tattaunawa kan hanyoyin sake bude makarantun firamare da sakandire. A yanzu haka dai Makarantu fadin kasar suna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Gwamnatin Najeriya ta yunkuro ta hanyar samar da wani tsari na tallafa wa masu kananan sana’oi da kasuwancinsu ya shiga wani hali sakamakon annobar korona.
Hakkin mallakar hoto Facebook/Hon Mai Mala Buni Kwamitin da Gwamnan Yobe a Najeriya Mai Mala Buni ya kafa domin yi wa almajiranci kwaskwarima ya ce yana tuntubar malaman addinin Musulunci
A Najeriya fade ma yara kanana na neman zama tamkar wani abin alfahari. Da wuya a yi mako guda ba tare da jin wani labarin aikata fade ba a nan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Fafutukar da dan wasanBarcelona Antoine Griezmann yake yi ta samun shiga a kungiyar ka iya bai wa Arsenal ko Inter Milan damar dauko dan wasan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Sabbin alƙaluman masu kamuwa da cutar korona a Amurka ya yi matuƙar tashin gwauron zabbi inda ya zarta mutum dubu hamsin a cikin kwana guda.
WASHINGTON D.C. — Hukumar da ke yaki da yaduwar cututtuka ta NCDC a Najeriya ta ce adadin mutanen da suka mutu sanadiyyar cutar coronavirus a kasar ya kai 590. Hukumar
WASHINGTON, D.C — Sabbin alkaluman da hukumar dakile yaduwar cututtuka ta NCDC a Najeriya ta fitar sun nuna cewa karin daruruwan mutane sun kamu da cutar COVID-19 a kasar. A
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Zaɓen farko-farko kenan na raba-gardama a yankin Khanty-Mansi na Rasha mai cin gashin kansa “Idan babu Putin babu Rasha.” Ra’ayin mataimakin shugaban ma’aikatan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Being inactive might not come as naturally to us as we think Watakila kuna cikin mutanen duniya sama da miliyan uku da suka
Hakkin mallakar hoto KADUNA STATE GOVERNMENT Image caption Gwamna El-Rufai ya ce an samu karuwar fyade a jiharsa inda aka yi wa mutum 485 cikin kankanin lokaci Gwamnan jihar Kaduna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Salah da Mane sun kasance cikin manyan ‘yan wasan da suka fi murza leda a a tarihin Premier League Liverpool ta lashe gasar