Hukumar NCDC da ke yaki da cututtuka masu yaduwa a Najeriya ta bada rahoton samun karin mutum 684 da suka kamu da cutar COVID-19 a kasar. A sanarwar da ta
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hukumar NCDC da ke yaki da cututtuka masu yaduwa a Najeriya ta bada rahoton samun karin mutum 684 da suka kamu da cutar COVID-19 a kasar. A sanarwar da ta
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya zabi shugaban alkalin alkalai na birnin Abuja, Alkali Ishaq Usman a matsayin wanda zai wakilce Najeriya domin zama babban lauya a kotun hukunta manyan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Mohamed Salah ya ci wa Liverpool kwallo a wasan da ta yi nasara da ci 3-1 a kan Manchester City a karawar baya
Hakkin mallakar hoto Victor Giadom/Muhammadu Buhari Kwamitin zartarwar jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya zai gudanar da taro a Alhamis ɗin nan, kwana guda bayan sabon shugaban jam’iyyar na riƙo
Hakkin mallakar hoto Getty Images Juventus ta amince ta biya euro 80m domin karbo dan wasan Barcelona mai shekara 22 dan kasar Brazil, Arthur – Amma dole ta rarrashe shi
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Isra’ila za ta fara mahawara kan kwace yankin nan da mako mai zuwa. Fiye da ‘yan majalisar Birtaniya 240 da ‘yan majalisar dattijan kasar
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba a yau Talata ya gabatar wa Majalisar Dattijai kasar kudurin ranar da za a sake bude makarantu a fadin kasar nan bayan lokaci mai tsawo
WASHINGTON D.C. — Wani rikici da ya kunno kai a tsakanin Najeriya da kasar Ghana ya ja hankalin kwararru a fannin diflomasiya da masu ruwa da tsaki inda su ka
Hakkin mallakar hoto Getty Images GolanManchester United Dean Henderson, wanda yanzu haka yake zaman aro a Sheffield United, zai sabunta kwangilarsa a Old Trafford ne kawai idan aka ba shi
Hakkin mallakar hoto Reuters Brazil ta zama kasa ta biyu bayan Amurka da fiye da mutum 50,000 suka mutu a sanadiyyar annobar korona, kuma cikinsu mutum 641 ne suka rasa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Sociedad za ta karbi bakuncin Real Madrid a wasan mako na 30 a gasar La Liga da za su fafata ranar Lahadi. Tuni kocin
Hakkin mallakar hoto Twitter/Obaseki Gwamnan jihar Edo da ke kudancin Najeriya Godwin Obaseki ya koma jam’iyyar PDP. Gwamna Obaseki ya bayyana shiga jam’iyyar ta PDP ne ranar Juma’a da rana
Sharif Nastura Ashir Photo: Medina Dauda (VOA) An Tuhume Ni Da Shirya Zanga-zanga Ba Tare Da Izini Ba – Sharif Nastura WASHINGTON, D.C — Ranar Talata 16 ga watan nan
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta ce adadin wadanda suka kamu da COVID-19 a kasar ya kai 18,480. Adadin ya kai wanann matakin ne bayan da aka samu
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid za ta karbi bakuncin Valencia a wasan mako na 23 a gasar cin kofin La Liga da za su fafata a Alfredo Di
A Najeriya yajin aikin da likitocin kasar suka shiga kan batun neman alawus-alawus da kayyakin kariya na aikin asibiti ga likitoci da ke kan gaba a yaki da cutar COVID-19
Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona ta yi wa kaftin ɗinta ɗan ƙasar Argentina Lionel Messi, mai shekara 32 tayin sabuwar yarjejeniya domin ya ci gaba da murza leda a
Hakkin mallakar hoto Augustine Tanner-Ihm An ƙi amincewa da wani baƙar fata mai koyon aikin coci ko kuma son zama fasto sakamakon nuna wariyar launin fata daga shugabannin wata coci.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Rikicin ya yi sanadiyyar mutuwar sojin Indiya 20, sai dai kafafen yada labari sun ruwaito Indiya na ikirarin kashe sojojin China ita ma
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Amurka ta ce ‘yan damfarar sun yi sojan gona a matsayin shugabannin kamfanoni Hukumomin Amurka sun sanya takunkumi wa wasu ‘yan Najeriya shida