Human Rights Watch ta wallafa sabon rahoto |

Zargin da Isra’ilar ta musanta. Kungiyar ta Human Rights Watch ta bukaci kotun hukunta masu aikata manyan laifuffuka ta ICC, da ta bude sabon bincike kan lamarin. Mahukuntan na Palasdinawa sun yi marhabin da wannan rahoton, inda suka yi fatan duniya za ta yi wani hubbasa dagane da batun.

Daraktan kungiyar na yankin yahudawa da Palasdinawa Omar Shakir ya ce sun jima suna jan kunnen hukumomin Isra’ila kan abinda ke faruwa na nuna wariya, amma suka yi kunnen uwar shegu. Nuna wariyar launin fata da ya samo asali daga kasar Afirka ta Kudu, ba wai ya tsaya kan bakar fata ba kawai, lamari ne da a halin yanzu ka iya shafar kowa da kowa.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...