Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Messi ya shafe sana’ar kwallon kafarsa a Barcelona Mahaifin Lionel Messi wanda kuma shi ne wakilinsa ya shaida wa La Liga cewa bai kamata
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Messi ya shafe sana’ar kwallon kafarsa a Barcelona Mahaifin Lionel Messi wanda kuma shi ne wakilinsa ya shaida wa La Liga cewa bai kamata
WASHINGTON DC — Sanarwar karin kudin dakon Man fetur din wadda aka rabawa manema labarai na dauke da sa hannun Manaja mai kula da depot mai suna D.O Abalaka. Kuma
Asalin hoton, Getty Images Mahaifin Lionel Messi da wakilinsa, Jorge, sun gana da shugaban Barcelona Josep Maria Bartomeu, wanda ya shaida musu cewa ba zai sayar da dan wasan Argentina,
Jonathan Marcus Wakilin BBC kan Tsaro da Diflomasiyya, Lithuania Asalin hoton, Reuters Cikin makonnin da suka gabata, an rika samun ƙaruwar tashin hankali a gabashin tekun Bahar Rum, lamarin da
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Babu mamaki idan aka ce Lionel Messi ya buga wasansa na karshe a Barcelona Kowacce kungiya a duniya hakika za ta so amfani da
Bayanan sauti Rahoton Ibrahim Isa Ƙudurin gwamnatin Najeriya ƙarƙashin Shugaba Muhammadu Buhari na faɗaɗa manufofinta guda uku – inganta tsaro da bunkasa tattalin arziki da kuma yaki da rashawa zuwa
Asalin hoton, Reuters Zakaran kwallon kafar duniya Lionel Messi ya ce zai bar Barcelona, bayan share kimanin shekarar 20 yana taka leda a kungiyar. Kungiyar ta tabbatarwa da kamfanin dillancin
Bayanan hoto, Kasashen duniya basu amince da Cyprus ta Arewa a matsayin kasa ba Zargin hallaka dalibai ‘yan Najeriya da ake tura wa karatu Cyprus ta Arewa ya kasance abin
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Babu ƙungiyar da ta lashe gasar sau huɗu sai Sevilla mai guda shida Sarakan Gasar Europa League – Sevilla – sun sake lashe gasar
Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Dr Tedros ya ce dunƙulewar duniya wuri guda ya taimaka wa kwayar cutar yaɗuwa cikin hanzari Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ya ce yana
Asalin hoton, Getty Images Wannan mukala ce daga Imam Murtadha Muhammad Gusau, babban limamin masallacin Nagazi-Ovete da ke Okene na jihar Kogin Najeriya, ya rubuta kan sha’anin sabuwar shekarar Musulunci
Asalin hoton: Kano Police Command Bayanan hoto, Kwamishina Habu Sanine ya tabbatar wa da BBC labarin Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani matashi
Asalin hoton, Nigeria Presidency Bayanan hoto, An kashe fiye da mutum 130 a rana guda a jihohin Borno da Katsina da Adamawa Masu amfani da shafukan sada zumunta a Najeriya
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Yana da kyau mace ta riƙe ranakun zuwan hailarta a cewar likitoci A wasu lokutan matsalar rashin haihuwa ga ma’aurata na samo asali ne
Wata babbar kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai shekara 22 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa yin kalaman ɓatanci ga Annabi Muhammad S.A.W. Kazalika kotun ta yanke
Asalin hoton, FACEBOOK/EL-RUFA Bayanan hoto, Gwamnan Kaduna Nasiru Ahmad El-Rufai Gwamnan jihar Kaduna a Najeriya ya nemi a miƙa wa yankin kudancin ƙasar mulki a shekarar 2023 bayan wa’adin mulkin
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Real Madrid ce kungiya daya tilo da ta taba lashe gasar gasar zakarun Turai 13 Idan ana maganar gasar Champions ce a Turai, idan
Gwamnatin jihar Bauchi ta kafa wata doka da ake kira BAP wadda ta tanadi hukuncin kisa ta hanyar rataya ga duk wanda aka samu da laifin yi wa yara kanana
WASHINGTON, D.C — Hukumar sa ido kan cututtuka masu yaduwa (NCDC) a Najeriya ta tabbatar da cewa an samu karin mutum 288 da suka kamu da cutar COVID-19 a kasar
WASHINGTON D.C. — A cikin wata hirar da VOA Hausa ta yi da jarumin kai-tsaye a shafinta na Instagram, Momo ya bayyana rashin iya sarrafa sakonni masu inganci a matsayain