Faransa ta sanar da lokacin janye dakarunta daga Mali.

Shugaba Emmanuel Macron na faransa ne ya bayyana hakan a wajen taron da suka gudanar tare da shugabanin kasashen kungiyar G5 Sahel a birnin Paris, sai dai Macron din ya ce kasar tasa za ta cigaba da kawance da kasashen na kungiyar ta tsaro, da suka hada da Mali da chadi da Murtaniya da Burkina Faso da kuma Jamhuriyar Nijar wajen yaki da ‘yan ta’adda a yankin.

A wajen taron shugaba Bazoum Muhammed na jamhuriyar Nijar ya ce sun cimma wata ‘yar kwarya-kwaryar yarjejeniya da makwabciyar kasar tasa ta tarayyar Najeriya wajen mayar da ‘yan gudun hijira sama da 1,300 matsugunnansu da hare-haren ‘yan kungiyar Boko Haram ya rabasu da gidajensu.

More News

Manyan dillalan mai za su fitar da litar man fetur miliyan 300 a wannan makon

Ƙungiyar MEMAN ta manyan dillalan man fetur da dangoginsa ta ce mambobinta sun fara lodin mai har lita miliyan 300 a cikin makon nan...

Kotu ta É—aure mutumin sa ya yi sama-da-faÉ—i da kuÉ—in marayu

Babbar kotu a jihar Borno ta yanke wa Isiyaku Ibrahim hukuncin shekara ɗaya a gidan yari da zaɓin biyan tarar naira dubu 100 saboda...

NFF ta naÉ—a Finidi George a matsayin sabon kocin Super Eagle

An naɗa Finidi George a matsayin sabon mai horar da kungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya wato Super Eagle. Hukumar ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, NFF ita ta...

Gwamnan Edo Zai Fara Biyan 70,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sanar da mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatan ga ma'aikatan jihar inda za a riƙa biyan naira dubu 70,000. Gwamnan...