Rundunar yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce ta kashe wasu yan fashi biyu a wata musayar wuta da suka yi a kauyen Ifuhe dake karamar hukumar Ikot Ekpene ta
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce ta kashe wasu yan fashi biyu a wata musayar wuta da suka yi a kauyen Ifuhe dake karamar hukumar Ikot Ekpene ta
Ozil ya koma Gunners da taka leda a kakar 2013 Arsenal ba ta sa sunan dan kwallon tawagar Jamus, Mesut Ozil daga cikin wadanda za su buga mata gasar Europa
Asalin hoton, Getty Images Ranar 17 ga watan Oktoba za a shiga wasannin mako na hudu a gasar Bundesliga ta 2020-21. A ranar Litinin aka rufe kasuwar saye da sayar
Bayan kwashe sama da wata shida sakamakon cutar korona, wasu jihohin Najeriya za su buɗe azuzuwa a yau don ci gaba da karatu. Jihohin Kebbi da Kwara da kuma Katsina,na
VOA Hausa — Dalibai a Najeriya sun shafe fiye da watanni uku suna zaune a gida sanadiyar annobar coronavirus. Ya zuwa yanzu gwamnatocin jihohi suma sun bi sahu wajen haramar
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Kwallo 21 Benzema ya ci wa Real Madrid a kakar da ta lashe kofin La Liga a bara Mai rike da kofin La Liga,
Asalin hoton, Getty Images Real Madrid za ta karbi bakuncin Real Valladolid a wasan mako na hudu a gasar La Liga da za su fafata ranar Laraba a Alfredo Di
VOA Hausa— Gaba dayan adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a Najeriya ya kai 58,647 zuwa daren Talata, 29 ga watan Satumba, a cewar hukumar NCDC da
Asalin hoton, Getty Images Ranar Litinin kocin Real Madrid, Zinedine Zidane ya bayyana sunayen ‘yan kwallon Real Madrid da za su buga karawa da Valladolid har da Eden Hazard a
WASHINGTON, DC — Dr Mailafiya ya garzaya kotu ne domin kalulabantar cancantar hukumar ‘yan sanda bisa gayyatar da tayi masa don binciken wasu kalaman da ya furta yayin hira da
Daga Mahmud Jega, mai sharhi kan al’amura a Najeriya Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Janar Yakubu Gowon ya mulki Najeriya daga shekarar 1966 zuwa 1975 Ƴan Najeriyar da ke
An jima da sanin wasu mazauna tagwayen manyan biranen Kongo na Brazzaville da Kinshasa a kan soyayyarsu ga kaya masu ado na kwalisa musamman ma al’ummar al-Sape Wadannan hotunan na
Duk wani namiji ko mace da ta kai wani munzali na manyance abu na farko da ake yi mata fata shi ne samun miji nagari. Bisa al’adar ƙasar Hausa namiji
Nabeela Mukhtar Uba Broadcast Journalist Asalin hoton, Getty Images Wannan maƙala ce ta musamman bayan da muka buƙaci mabiyanmu da masu saurare su aiko da tambayoyinsu kan abin da suke
Asalin hoton, EPA Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce akwai yiwuwar cutar korona ta hallaka sama da mutane miliyan biyu, matsawar ba a samu hadin gwiwa tsakanin kasashen duniya don
Asalin hoton, Garba Shehu Gwamnatin Nijeriya ta ce ta amince da ƙudurin shimfiɗa layin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Katsina kuma ya dangane da jamhuriyar Nijar don bunƙasa safarar kayayyaki.
Asalin hoton, Getty Images ‘Yan sanda a Italiya sun kai wani samame zuwa wata jami’a da ake zargi da shirya wa dan kwallon Barcelona da Uruguay jarabawar kwarewa a harshen
Asalin hoton, Reuters Saudiyya ta sanar da za ta kyale mazauna ƙasar su gudanar da ayyukan ibada na Umrah bayan ta dakatar da komai na tsawon watanni. Hukumomin ƙasar sun
Asalin hoton, Getty Images Hukumar Hizbah a jihar Sakkwato da ke arewa maso yammacin Najeriya ta tabbatar da kama wasu matasa su uku bisa zarginsu da yaɗa bidiyon wata yarinya
Sheikh Sani Yahaya Jingir Shugaban Majalisar malamai Na ‘Kasa na ‘Kungiyar Izalah Sheikh Sani Yahaya Jingir ya gargadi musulman Nijeriya da suyi hattara da layar Yahudu ta zamani data shigo