Asalin hoton, AFP Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince a fara gwada magungunan yaki da cutar korona na gargajiya da aka samar a Afirka. Cikin wata sanarwa, ofishin hukumar na
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, AFP Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince a fara gwada magungunan yaki da cutar korona na gargajiya da aka samar a Afirka. Cikin wata sanarwa, ofishin hukumar na
Asalin hoton, Getty Images Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce “ban taɓa samun matsala da Gareth Bale ba”, a yayin da dan wasan na Wales yake shirin tafiya domin
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Ruth Bader Ginsburg Alkaliyar alkalan kotun koli ta Amurka Ruth Bader Ginsburg ta mutu tana da shekaru tamanin da bakwai. Ta kwashe tsawon lokaci
WASHINGTON, D.C. — A Najeriya, hukuncin daurin shekaru 10 da wata kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta yanke ma wani dan shekaru 13, wanda ta samu da laifin sabo,
Asalin hoton, Getty Images Kotun Kolin Tarayyar Turai ta yanke hukuncin cewa dan wasan Barcelona Lionel Messi zai iya yin rijistar sunansa a matsayin kamfani bayan an kwashe shekara tara
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe DPO na caji ofis din yan sanda dake kauyen Gidan Madi a karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto. Har ila yau
Wani tallan kayan TRESemmé – ya bayyana gashin kan matan Afrika da cewa a cukurkuɗaɗɗe yake yayin da aka nuna na matan Turawa kuma a matsayin mafi kyau – ya
Hukumar NDLEA dake hana sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama wata kwantena mai tsawon kafa 40 dake dauke da kwayar maganin Tramadol a tashar jirgin ruwa
VOA Hausa — Fadar gwamnatin shugaban Najeriya ta mayar da martani ga tsohon shugaba kasar Olusegun Obasanjo dangane da sukar lamirin gwamnatin da ya yi tana mai cewa kalaman tsohon
A wannan zamanin babu wani abu da yi fi burge matasa musamman masu shirin yin aure da ya wuce yin tsala-tsalan hotuna da ake kira ”Pre-Wedding Pictures”. Sabon tsari ne
Jihohi da dama a Najeriya za su buɗe makarantunsu a watan Satumbar 2020 duk da cewa hukumomin tarayyar ƙasar sun bayar da shawarar a yi taka tsan-tsan. Ministan Lafiya na
Asalin hoton, EPA Hukumar alhazai ta Najeriya ta fito da bayanai game da sabon tsarinta na adashen gata ga dukkan masu buƙatar zuwa Hajji a nan gaba ta hanyar biyan
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Willian ne ya bayar aka ci duka ƙwallo uku a wasan na yau Baƙin fuska a tawagar Arsenal Gabriel da Willian sun taka rawar
Fitaccen mawakin siyasa nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, wanda ya yi fice wajen yi wa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya waka, ya ce ba zai sake yi masa waka
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane 643 da aka samu da yin barace-barace a wasu tituna na birnin jihar. Ana zargin su ne da karya dokar jihar
WASHINGTON DC — Kwararru a fannin ilimi sun nuna cewa gina irin wanan Jami’ar da za ta koya wa matasa yadda za su sarrafa ababen hawa musamman ma jiragen kasa,
VOA Hausa — Shugaban ma’aikatar shige da ficen ta Najeriya Muhammad Babandede ya ce ma’aikatar sa ta shirya tsaf domin yin aiki a kan fasinjoji da zasu sauka a manyan
Asalin hoton, Twitter/Gov Kad A jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya masu ruwa da tsaki na ci gaba da nuna damuwa kan rikice-rikice masu nasaba da kabilanci da addini da
Asalin hoton, Aishabuhari Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta wallafa hotunan auren ɗiyarta Hanan, da angonta Mohammed Turad, a shafinta na Instagram. Ta wallafa hotunan tare da rubuta “#HamadForever Alhamdullilah”
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Luis Suarez ya ci Kofin La Liga hudu a kakar wasa biyar na farko da ya murrza leda a Barcelona Dan wasan Barcelona Luis