Connect with us

Hausa

Aikin hajjin bana a lokacin corona

Published

on

Wannan shi ne karo na biyu da mahajjata ke gudanar da aikin a yanayi na corona, sanye da takunkumi da kuma bayar da tazara domin tabbatar da bin matakan kariya daga cutar. A bana ma dai an takaita yawan mahajjatan saboda annobar ta corona, inda maimakon mutane sama da miliyan biyu da ke halarta aikin Hajjin a kowacce shekara, mutan dubu 60 ne kacal mazauna Sauduiyyan wadanda suka yi allurar riga-kafin cutar aka bai wa izinin yin aikin hajjin. Sai dai duk da haka, adaadin ya wuce na shekarar bara, inda mahajjata dubu 10 ne kacal suka ziyarci dakin Allah.

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending