Ranar Laraba za a ci gaba da wasannin neman gurbin shiga gasar Cin Kofin nahiyar Afirka da za a fafata a 2021. Kimanin wasa 48 za a kara, inda tawagogin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Ranar Laraba za a ci gaba da wasannin neman gurbin shiga gasar Cin Kofin nahiyar Afirka da za a fafata a 2021. Kimanin wasa 48 za a kara, inda tawagogin
Asalin hoton, Getty Images An bayyana kyaftin din Real Sociedad, Mikel Oyarzabal a matsayin gwarzon gasar La Liga na watan Oktoba. Mai shekara 23 ya taka rawar gani a Real
Bayanan bidiyo, Bidyon Ku San Malamanku tare da Shiekh Abduljabbar Nasiru Kabara Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da yake jihar Kano a arewacin Najeriya, kuma shugaban Ƙadiriyya Riyadul Jannah, Sheikh
Asalin hoton, Getty Images Manchester City ta ce a shirye ta ke ta biya ‘yan wasanta Raheem Sterling mai shekara 25 da Kevin de Bruyne mai shekara 29 albashin da
Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Yanzu haka yan sanda sun killace sha tale-talen Schwedenplatz Mahara dauke da bindigogi sun buda wuta a sassa shida na garin Vienna, inda su ka
Asalin hoton, @FotoNugget Ɗaliban jami’a a Najeriya na ci gaba da jiran tsammani bayan shafe watanni bakwai suna zaman gida saboda yajin aikin ƙungiyar malaman jami’o’in ta ASUU. Tun a
Shugaban Ofishin Nijeriya na hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC), Mista Patrick E. Areghan ya sanar da fitar da sakamakon jarrabawar kammala karatun manyan makarantun sakandire na Afirka ta
Rundunar yan sandan jihar Edo ta sake kama wasu daga cikin daurarrun da suka tsere daga gidajen yarin da aka balle a yayin zanga-zangar EndSARS a jihar. Shida daga cikin
Miliyoyin mutane a sassan duniya sun rasa ayyukansu saboda barkewar annobar korona. Wata sabuwar kididdiga da manhajar LinkedIn mai samar da ayyukanyi ta Amurka ta fitar ta nuna cewa yawancin
Bayanan bidiyo, Ku san Malamanku: Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya, Sheik Sharif Ibrahim Saleh ya ce ya rubuta litattafai fiye da 400 na addinin
Asalin hoton, Getty Images Kakar Gasar Champions League ta 2020-21 ita ce ta 66 da zakarun kungiyoyin nahiyar Turai kan kara a tsakaninsu da hukumar kwallon kafa ta Turai kan
Asalin hoton, Reuters Kasashen Isra’ila da Bahrain sun kulla yarjejeniyar diflomasiyya a hukumance, a wani biki da a ka gudanar a babban birnin Bahrain wato Manama a jiya Lahadi. Yarjejeniyar
Asalin hoton, PA Media Tottenham ta ga ta leko ta koma a karawar da ta yi a gida da West Ham United a gasar Premier League karawar mako na biyar
Asalin hoton, Getty Images Kasashe a fadin Turai na tsaurara matakan kullen korona, sakamakon karuwar wadanda ke kamuwa da cutar cikin hanzari da ake samu a nahiyar. Wani sabon tsari
Asalin hoton, Getty Images Shugaban majalisar dattijai a Nijeriya ya roƙi malaman jami’o’i su janye yajin aikin da suke yi, su koma su buɗe makarantu don ci gaba da karantarwa.
Asalin hoton, AFP/Getty Shugaban kasar Laberiya George Weah, ya roki Amurka da ta taimaka wajen binciken musabbabin mutuwar wasu manyan jami’ai uku dake aiki da ma’aikatar kudin kasar, kamar yadda
Asalin hoton, Getty Images A wannan lokacin gasar kasashen duniya na hutu bayan da hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa ta amince a buga gasa ko wasannin sada zumunta tsakanin
WASHINGTON D.C. — Zaben na ranar Asabar na zuwa ne kasa da wata guda bayan wanda aka yi a jihar Edo a kudu maso kudancin Najeriyar, wanda PDP ta lashe.
Kasa da sa’o’i 24 suka rage kafin masu kada kuri’a su fita zuwa tashoshin zabe a jihar Ondo an jibge jami’an tsaro masu yawa dake gudanar da sintiri a Akure