Auren zumunci ko na dangi ba sabon abu ba ne tsakanin ƙabilu, inda wasu ƙabilun suke bayar da matuƙar muhimmanci a kansa domin inganta dangantakar da ke tsakaninsu. Sai dai
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Auren zumunci ko na dangi ba sabon abu ba ne tsakanin ƙabilu, inda wasu ƙabilun suke bayar da matuƙar muhimmanci a kansa domin inganta dangantakar da ke tsakaninsu. Sai dai
Asalin hoton, EPA A shirye Inter Milan ta ke ta sayar da Milan Skriniar, dan wasanta na baya mai shekara 25 ga Tottehnam kan fam miliyan 45 a watan gobe.
VOA Hausa— Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ya yi wannan kira ne a wurin babban taron manoma da sarrafa Dibino a Najeriya da aka yi a Sokoto. Ya ce yin hakan
Asalin hoton, Getty Images Hukumomin agaji sun ce za a samar da magani mai ɗanɗanon itacen inibi mara tsada ga yaran da suke ɗauke da cuta mai karya garkuwar jiki
VoA Hausa— Bullar annobar cutar coronavirus na daga cikin matsalolin da suka maida hannun agogo baya ga batun samar da magunguna da kuma jinyar masu HIV AIDS a wurare da
VOA Hausa— Ofishin kula da ayyukan jinkai na Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin Abuja, ya fitar da wata sanarwa da yammacin ranar Lahadi, cewa a kalla mutum 110 ne
Asalin hoton, EPA Wata kotu a Turkiyya na ci gaba da shari’ar mutanen da ake zargi da kisan ɗan jaridar nan Jamal Khashoggi, da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiyya
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Da wannan nasara kulob din da Frank Lampard ke horarwa ya kai zagaye na gaba da kwantan wasanni biyu. Chelsea ta kai zagaye na
Daga Claire Kendall da Jeremy Cooke BBC News Bayanan hoto, Naomi ta yi ta fama da cutar sugar nau’in type 1 da aka gano tana ɗauke da ita “Aiki ne
VOA Hausa — A karon farko, Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fito ta yi Allah wadai, tare da kakaba takunkumi ga kafar yada labarai ta CNN, saboda rahotannin da ta bayar,
Asalin hoton, Getty Images Pep Guardiola ya sa hannu kan yarjejeniyar shekara biyu, domin ci gaba da horar da Manchester City zuwa karshen kakar 2023. Mai shekara 49 ya lashe
Asalin hoton, Getty Images Matasa takwas ‘yan Najeriya aka zaba ranar Laraba da za su buga gasar kwallon kwandon Amurka ta NBA kakar 2020/21. Ana zabar fitattun matasa 60 da
Asalin hoton, Reuters Wadanda suka kamu da cutar korona a Amurka sun zarce mutum 250,000, wanda ke nuna gagarumar gazawa a fagen yaki da annobar da ke sake yaduwa a
Asalin hoton, Getty Images Tun bayan da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta sanar da shirinta na bayar da bizar shekara 10 ga masu digirin digirgir zuwa kasar mutane suke ta neman
VOA Hausa— Duk da ikirarin da hukumomi ke yi na daukar kwararan matakai kan miyagun da ke kashe jama’a da kuma sace wasu don neman kudin fansa a hanyar Kaduna
Asalin hoton, Nigeria Presidency Tare hanyar Abuja zuwa Kaduna da wsu ‘yan bindiga masu satar mutane suka yi a ƙarshen mako inda suka sace mutane da dama sannan suka kashe
Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya. An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin dake Lagos. Motar kirar kamfanin
Asalin hoton, Twitter/Gov Kad Bayanan hoto, Wasu na zargin Gwamna El-Rufai da rashin daukar kwakkwaran mataki kan ‘yan bindigar Gwamnatin Jihar Kaduna da ke Najeriya ta tabbatar da sace wasu
‘Yan Nijeriya na cigaba da bayyana ra’ayoyinsu kan karin farashin litar man fetur daga naira 160 zuwa naira 171, sakamakon kwaskwarimar da hukumar kayyade frashin albrkatun man na fetur ta
Asalin hoton, NIGERIA POLICE FORCE Bayanan hoto, Mutumin da ya yi kisan ya tsere har yanzu ba mu kai ga gano inda yake ba, ba kuma mu samu wani makusancinsa