Gawurtaccen ‘dan bindiga mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara Auwalun Daudawa tare da yaransa sun karbi da’awar Dr Ahmad Gumi sun ajiye makamansu na ta’addanci. Auwalun Daudawa ya rungumi
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gawurtaccen ‘dan bindiga mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara Auwalun Daudawa tare da yaransa sun karbi da’awar Dr Ahmad Gumi sun ajiye makamansu na ta’addanci. Auwalun Daudawa ya rungumi
Asalin hoton, Getty Images Raphael Varane ya ci wa Real Madrid ƙwallo biyu, inda ta doke Huesca da ke ƙasan teburin La Liga a wasan mako na 22. Nasarar ta
Cutar kansa na daya daga cikin cutuka da ke sanadiyar mutuwar miliyoyin jama’a a duniya, a duk shekara. Ranar hudu ga watan Fabrairun kowace shekara ce aka kebe a matsayin
Gamayyar Kungiyoyin Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya sun kammala washin wukarsu ta shiga yajin aikin sai baba ta gani a yau Juma’a, 5 ga watan Fabrairun 2021. Kungiyoyin da suka hada da
Asalin hoton, Getty Images Ranar Laraba ne Barcelona ta doke Granada da ci 5-3 a wasan daf da na kusa da na karshe a Copa del Rey na bana. Kungiyoyin
VOA Hausa— Hakan na zuwa ne kasa da sa’o’I 24 da umarnin gwamnatin jihar Kano wadda ke haramtawa Malamin gudanar da wa’azi karantarwar a wurin da-ma kowane wuri a fadin
VOA Hausa— Babban lauya mai shigar da kara na hukumar EFCC Mohammed Abubakar wanda ya ya bayyana haka a babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, yace Faisal Maina
Annobar coronavirus ta kashe dubban mutane a fadin duniya, tun bayan bullar bakuwar cutar mai shafar numfashi a watan Disamban da ya gabata a kasar China. Bakuwar cutar wadda aka
Asalin hoton, Getty Images Karim Benzema ya ci kwallo 15 a wasa 24 da ya buga wa Real a bana ya kuma bayar da biyar aka zura a raga. Ranar
Asalin hoton, Getty Images An bada rahoton samun zarge-zarge masu karfi na cin zarafin mata a yankin Tigray na arewacin Habasha, ciki har da laifin fyade a garin Mekelle, in
Asalin hoton, Getty Images Wani masanin wasanni Guillem Balague ya ce dan wasan da Arsenal ke son dauka Martin Odegaard ya zabi tafiya Real Sociedad domin buga tamaula aro. Bayan
Asalin hoton, Getty Images Ranar Laraba Real Madrid ta yi ban kwana da Copa del Rey, bayan da Alcoyano ta fitar da ita daga gasar bana. Alcoyano ta yi nasara
Asalin hoton, Reuters Ranar Lahadi aka yi wa Lionel Messi jan kati a wasan karshe da Athletic Bilbao ta lashe Spanish Super Cup kuma na uku jumulla. Athletic ta yi
Daga Sandrine Lungumbu BBC World Service Asalin hoton, VANESSSA CENTENO Bayanan hoto, Vanessa Centeno: ‘We always think it will never happen to me, but it did.’ A lokacin Vanessa Centeno
Biyo bayan zanga-zangar da aka gudanar a birnin Washington na ƙasar Amurika da ta kai ga mamaye ginin harabar majalisar dokokin kasar. A yanzu haka an jibge tarin sojoji na
A shekarun baya-bayan nan, an ga wani sauyi ko sabon salo a tsarin fina-finan Kannywood, wato shirye shirye na dogon zango ko series. Asali yadda aka sani, a kan yi
Asalin hoton, Gandujiyya_Online Bayanan hoto, A 2019 ne Gwamna Ganduje ya nada kwamitin da zai yi bincike kan yaran da aka sace Gwamnatin Kano da ke arewacin Najeriya ta ce
Kudirin tattalin arziki na shekarar 2020, ya zo da sababbin manufofi da ake sa ran za su jawowa Najeriya kudin shiga tare da zabubar da tattalin kasar, kamar yadda Jaridar
Ranar 10 ga watan Janairun 2011, ‘yan wasan Barcelona suka zama kan gaba a jerin wanda zai lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or.Lionel Messi ne
Daga Justin Rowlatt BBC News Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Wadanne sirruka ne ke tattare da nasarar hada-hadar kasuwancin hamshakin attajiri Elon Musk? Ba da dadewa ba Elon Musk ya