Daruruwan masu zanga-zanga sun bazama kan titunan jihar Kano inda suke nuna adawa kan rushe gine-gine da gwamnatin jihar ta ke yi. Gwamnatin jihar Kano ta rushe gine-gine da dama
Daruruwan masu zanga-zanga sun bazama kan titunan jihar Kano inda suke nuna adawa kan rushe gine-gine da gwamnatin jihar ta ke yi. Gwamnatin jihar Kano ta rushe gine-gine da dama
Adadin mutanen da kawo yanzu ba a iya tantance yawansu ba ne suka maƙale a gidajensu dake rukunin gidaje na Trade Moore dake Lugbe a Abuja sakamakon ambaliyar ruwa da
Hukumar NAFDAC dake tabbatar da ingancin magunguna da abinci a Najeriya ta ce taliyar Indomie da ake a Najeriya bata da illa ga lafiyar jikin dan adam. Hukumar ta ce
Hukumar Aikin Hajji Ta Kasa NAHCON ta ce za a kammala kwashe alhazan Najeriya zuwa kasar Saudiyya a ranar Asabar 24 ga watan Yuni. A wata sanarwa da aka fitar
Hukumar tsaro ta DSS ta gudanar da bincike a gida da kuma ofishin tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrashid Bawa. Mako guda kenan Bawa ya shafe a tsare a ofishin hukumar
Gwamnatin jihar Kano, ta dawo da Muhuyi Magaji Rimin Gado kan muƙaminsa na shugaban hukumar karɓar korafe-korafe da kuma yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano. A wata
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya kaddamar da fara sayarwa tare da raba takin zamani. Da yake magana a ranar Litinin a wurin kaddamarwar a karamar hukumar Akko, Yahaya
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom yanzu haka na ofishin hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati. Hukumar EFCC ta gayyacin gwamnan ne domin ya amsa wasu
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kori Babban Sufeton Ƴan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali inda ya maye gurbinsa da na’ibin sufeto janar , Kayode Egbetokun a matsayin shugaban rikon.
Gwamnatin tarayya ta cigaba da tattaunawa da kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan matakan za a bi domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur. A ranar 5 Yuni ne
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya tsallake rijiya da baya biyo bayan harin da wasu yan bindiga suka kai kan ayarin motocin sa. Ayarin motocin nasa na kan hanyarsu
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya karbi bakuncin hamshaqin attajirin nan ɗan ƙasar Amurika, Bill Gates a fadar Aso Rock dake Abuja. A yayin ziyarar Gates na tare da shugaban
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun sace Ibrahim Bodunde Oyinlade babban limamin garin Uso dake karamar hukumar Owo ta jihar Ondo. Kamfanin Dilllancin Labarai na Najeriya NAN ya
Garba Madami, mamba a majalisar dokokin jihar Kaduna ya mutu. Madami dan jam’iyar PDP na wakiltar mazabar Chikun a majalisar ya mutu a wani asibiti dake Kaduna. Ba’asan musabbabin mutuwarsa
Wasu mayakan da ake zaton yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe manoma 15 a wasu hare-hare kan garuruwa biyu dake ƙaramar hukumar Jere ta jihar Borno. A cewar Zagazola
Abdulkarim Chukkol daraktan gudanarwa a hukumar EFCC mai yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ya kama aiki a matsayin shugaban riko na hukumar. A ranar Laraba ne shugaban
Gwamnatin jihar Borno ta ce an tsawaita shekarun yin ritaya na ma’aikatan lafiya a jihar daga shekarun aiki 35 zuwa 40 ko kuma shekaru 65 na haihuwa. A wata sanarwa
Gwamnatin tarayya ta ce tana nan tana tsara hanyoyin da za abi domin raba bashin da za a bawa dalibai daga watan Satumba. David Adejo, babban sakataren ma’aikatar ilimi shi
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da sarakuna biyu daga jihar Niger a fadar Aso Rock dake Abuja. Shugaban kasar ya gana da Sarkin Borgu, Mohammed Halliru Dantoro da
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya nemi wata babbar kotu a jihar da ta hana hukumar EFCC binciken sa har abada akan bidiyon da aka fitar yana saka