Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema ya ziyarci gwamna mai ci, Dikko Radda a gidan gwamnatin jihar. Shema wanda ya mulki jihar Katsina daga shekarar 2007 zuwa 2015 a
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema ya ziyarci gwamna mai ci, Dikko Radda a gidan gwamnatin jihar. Shema wanda ya mulki jihar Katsina daga shekarar 2007 zuwa 2015 a
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan,Alhaji Dahiru Barau Mangal biyo bayan mutuwar mai dakinsa. A yayin
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin wasu kasashen Africa ta yamma su uku a fadar Aso Rock dake Abuja. Shugabannin su ne Patrice Tallon na Jamhuriyar Benin,
Farashin litar man fetur ya karu zuwa akalla N617 kan kowace lita Ziyarar da wakilin jaridar Daily Trust ya kai wani gidan man NNPCL dake Abuja da safiyar ranar Talata
Jam’iyar APC ta dage taron shugabanninta da kuma na kwamitin zartarwar jam’iyar. Abubakar Kyari, shugaban rikon jam’iyar shi ne ya fadawa manema labarai haka bayan wani taron gaggawa na shugabannin
Ma’aikatar aikin gona da raya karkara ta tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a wasu gidajen gona a jihar Niger. Amma kuma gwamnatin ta gaza bayyana sunayen gonakin da
A cigaba da shari’ar zaben gwamnan jihar Kano jami’in jam’iyar APC mai karbar sakamakon zaben gwamnan, Rabiu Sulaiman Bichi ya ce ɗan takarar gwamna a ƙarkashin jam’iyar APC, Nasiru Yusuf
Gwamnatin jihar Anambra ta samu nasarar ceto wata matashiya mai shekaru 19 da wasu da ake zargin wasu matasa da yara su 6 sun yi mata fyade a Anam dake
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar sun haɗu a wurin ɗaurin aure a Abuja ranar Asabar. Irin wannan haɗuwa da ba kasafai ba
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya amince da karin mafi karancin albashi ga ma’aikatan jihar zuwa 40000 domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur. Uzodimma lokacin da yake jawabi ga
Matar shahararren dan kasuwar nan, Alhaji Dahiru Barau Mangal ta rasu. Hajiya Aisha Dahiru Mangal ta rasu a wani asibiti dake Abuja da maraicen ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya.
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta ce jami’anta sun kama wasu yan kasar China 13 kan zargin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a
Wani jirgin bayar da horo na rundunar sojan saman Najeriya ya fado a Makurdi babban birnin jihar Benue. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar sojan saman Najeriya,
Kwamanda rundunar tsaron haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai a yankin arewa maso yamma General I.S Ali ya ce mayakan Boko Haram 8 ne suka mika wuya ga rundunar a
Rundunar yan sandan jihar Anambra da haɗin gwiwar yan bijilante na jihar sanar da sun kashe masu garkuwa da mutane su biyu a wani farmaki da suka kai kauyen Ichida
Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta ce ta gurfanar da tsohon shugaban Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele a gaban kotu. Hukumar ta sanar da haka ne a
Majalisar wakilai ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta janye hanin da tayi na hana sayar da man fetur a garuruwan da suke da tazarar kilimita 20 daga kan
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da suka yi mulki tare a shekarar 1999. Ganawar da yayi da tsofaffin gwamnonin ta gudana ne a fadar shugaban kasa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya hana sana’ar baban bola ko kuma yan gwangwan a dukkanin kananan hukumomin jihar 27. Gwamnan ya sanar da hanin ne a kokarin dakile
Jami’an tsaron bijilante dake unguwar Gurungawa a karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano sun kama wasu mutane hudu da ake zargi da satar karnuka da kuma agwagwi. Kwamandan bijilante na