
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya karbi bakuncin hamshaqin attajirin nan ɗan ƙasar Amurika, Bill Gates a fadar Aso Rock dake Abuja.
A yayin ziyarar Gates na tare da shugaban rukunin kamfananonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote.
Bill Gates shi na daga cikin shugabannin gidauniyar Bill & Mellinda Gates Foundation.