Abdulkarim Chukkol ya kama aiki a matsayin shugaban rikon EFCC

Abdulkarim Chukkol daraktan gudanarwa a hukumar EFCC mai yaÆ™i da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ya kama aiki a matsayin shugaban riko na hukumar.

A ranar Laraba ne shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da shugaban hukumar, Abdulrashid Bawa ya kuma bada umarnin a bincike shi kan yadda ya jagoranci hukumar.

Daga bisani hukumar DSS ta gayyaci Bawa inda ya amsa tambayoyi kan wasu batutuwa.

A wata sanarwa ranar Alhamis hukumar ta ce Chukkol na daga cikin ma’aikatan da aka kafa hukumar da su.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...