Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta mika tsohon ministan wutar lantarki, Engr Saleh Mamman gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja. Alkalin babban kotun
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta mika tsohon ministan wutar lantarki, Engr Saleh Mamman gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja. Alkalin babban kotun
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun samu nasarar kama tsohon ministan wutar lantarki, Engr Saleh Mamman bayan da suka ɗauki kwanaki suna nemansa
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun kama, Mustapha Abdullahi shugaban hukumar makamashi ta Najeriya wato Energy Commission of Nigeria a turance kan zargin
Hukumar Yaƙi da Masu Karya Tattalin Arziki ta EFCC ta bayar da sanarwar neman tsohuwar Ministar Jinƙai da Harkokin Agaji, Sadiya Umar Farouq, ruwa a jallo. A wata sanarwa da
Wata kotu a Abuja ta amince wa Hukumar Yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta kama tsohuwar ministar jin ƙai, Sadiya Umar Farouq. Hukumar EFCC na
Jami’ai daga ofishin shiyarr Maiduguri na hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati na sun kama wasu mutane uku da ake zargi da haƙar zinare ba
John Tsoho, babban alkalin kotun tarayya ya naɗa sabon alkali da zai saurari kararraki biyu da hukumar EFCC ta gurfanar da tsohon babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami. Yanzu dai
Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta kama mutane 20 bisa zargin aikata laifukan zabe a yayin zaben kananan hukumomi da aka gudanar a Federal Capital Territory. Mai magana
Wakilan jam’iyyu da basu gaza 20 ba ne aka kama da aikata laifin sayen kuri’a ranar Asabar a wurin zaɓen ƙananan hukumomi 6 dake faɗin birnin tarayya. Jami’an hukumar EFCC
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai kamar yadda wasu majiyoyi dake hukumar su ka tabbatar. El-Rufai
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta kama wasu matasa uku da aka zargi da cin zarafin takardar kuɗin naira. Jami’an hukumar da suka fito
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ya yankewa Robert Orya tsohon manajan daraktan Bankin NEXIM na Shiga da kuma Fitar da Kayayyaki na Najeriya daurin shekaru 490 a gidan yari. Kotun
Hukumar EFCC da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya ta kama fitacciyar jarumar Kannywood, Samha M inuwa. Jami’an hukumar da suka fito daga ofishinta na
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta yi watsi da bukatar neman beli da tsohon babban lauyan gwamnatin kuma ministan shari’a a, Abubakar Malami ya gabatar gaban kotu
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta ce jami’anta sun kama mutane 25 da ake zarginsu da aikata zamba ta intanet a jihar Kano. A
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta sake gurfanar da, Sirajo Jaja babban akanta na jihar Bauchi a gaban kotu kan zargin da ake
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), reshen Ilorin, ta kama mutum 47 da ake zargi da aikata zamba ta yanar gizo a wani samame da aka
Ofishin shiyar Kaduna na hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati sun kama, Mohammed Kabir Saad wani mai yin bidiyo a kafafen soshiyal midiya inda ake
Mai Shari’a, Jude Onwuegbuzie na babbar kotun tarayya dake Abuja ya yi watsi da bukatar da tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya gabatar gabansa inda ya nemi kotun
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, ta shirya gurfanar da mutum 37 da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Jihar Kwara. Wadanda ake zargin