Jami’an DSS Sun Gudanar Da Bincike A Gidan Bawa

Hukumar tsaro ta DSS ta gudanar da bincike a gida da kuma ofishin tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrashid Bawa.

Mako guda kenan Bawa ya shafe a tsare a ofishin hukumar ta DSS inda yake cigaba da shan tambayoyi shi da wasu na hannun damansa kan zargin barnatar da kudade da kuma zargin karkatar da wasu kudaden na kadarorin da hukumar ta kwato.

Jami’an hukumar ta DSS sun gudanar da bincike a gidan Bawa dake Gwarimpa a Abuja akan idanun matarsa da kuma ƴarsa.

Wasu jami’an DSS na daban duk a rana daya sun bincike ofishin Bawa dake

More from this stream

Recomended