Tinubu ya kori shugabannin hukumomin tsaro da na kwastam

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kori Babban Sufeton Ƴan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali inda ya maye gurbinsa da na’ibin sufeto janar , Kayode Egbetokun a matsayin shugaban rikon.

Har ila yau shugaban kasar ya sauke dukkanin shugabannin hukumomin tsaro da kuma shugaban hukumar hana fasa kwauri ta kasa wato hukumar kwastam.

Shugaban ya kuma maye gurbin mai bashi shawara kan harkokin tsaron kasa, Babagana Monguno da Mallam Nuhu Ribadu wanda a baya yake mashawarci kan harkokin tsaro.

Willie Bassey daraktan yaÉ—a labarai a ofishin sakataren gwamnatin tarayya shi ne ya sanar da haka cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...