Wani sojan rundunar sojan Najeriya, ya kashe kansa a Abeokuta babban birnin jihar Ogun. Sojan mai suna, Boyi Thankgod yana aiki ne da Atileri birget ta 35 dake Alamala a
Wani sojan rundunar sojan Najeriya, ya kashe kansa a Abeokuta babban birnin jihar Ogun. Sojan mai suna, Boyi Thankgod yana aiki ne da Atileri birget ta 35 dake Alamala a
Hukumar Lura Da Shige da Fice Ta Najeriya ta ce ta jami’anta biyu sun mutu a wani harin da yan fashin daji suka kai jihar Kebbi. Mai magana da yawun
Akalla kusan mutane 100 ake fargabar sun mutu a wani Hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce hatsarin ya faru ne
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a fadar Aso Rock dake Abuja. Babu wata sanarwa da aka fitar kan makasudin taro sai dai ana ganin
Mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun yankewa wasu masunta biyu hannu da suka zarge su da yin sata a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. Zagazola Makama masanin tsaro dake wallafa bayanai
Ministan aiyuka, David Umahi ya ce za a dauki karin watanni 24 kafin a kammala aikin titin Abuja zuwa Kano. Umahi ya bayyana haka ne a ranar Juma’a lokacin da
Kotun Koli ta tabbatar da Umo Eno a matsayin halastaccen zaɓaɓɓen gwamnan jihar Akwa Ibom. Rukunin alkalan kotun su biyar ƙarƙashin jagorancin mai shari’a, Uwani Abba-Aji ta yi watsi da
Kayode Egbetokun babban sifetan yan sandan Najeriya ya bayar da umarnin tura karin jami’an tsaro da kuma kayan aiki kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Hanyar ta Kaduna zuwa Abuja ta
Amarachi Ugochukwu wata ma’aikaciyar banki a Ikorodu dake jihar Lagos ta kashe kanta saboda “matsin rayuwa” kamar yadda ta rubuta. Matashiyar ma’aikaciyar mai shekaru 32 ta sha guba ne a
Kotun koli tayi watsi da da ɗaukaka karar da Umar Arɗo ɗan takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin jam’iyar SDP ya yi inda yake kalubalantar nasarar ɗan takarar jam’iyar PDP,
Kotun koli tayi watsi da da ɗaukaka karar da Umar Arɗo ɗan takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin jam’iyar SDP ya yi inda yake kalubalantar nasarar ɗan takarar jam’iyar PDP,
Gwamnatin tarayya ta lalata hauren giwa mai nauyin tan 2.5 da aka kwace a Abuja. Jami’an ma’aikatar kula da muhalli ne suka jagoranci bikin lalata hauren giwar a ranar Talata.
Hukumar EFCC dake yaƙi da yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta yi watsi da hukuncin tarar naira miliyan 100 da kotun babban birnin tarayya Abuja ta yiwa hukumar kan yadda
Jami’an mulkin sojan Nijar sun sako Salem Bazoum ɗan gidan tsohon shugaban kasar Nijar, Muhamed Bazoum da sojojib suka yiwa juyin mulki kamar yadda wata sanarwa da kotun soja dake
Hukumar EFCC ta gayyaci, Betta Edu ministar ma’aikatar jin ƙai da kuma yaki da talauci ya zuwa ofishinta domin gudanar da bincike. Wata majiya dake hukumar ta EFCC ta bayyanawa
Sadiya Umar tsohuwar ministan ma’aikatar jin kai ta amsa gayyatar da hukumar EFCC dake yaƙi da yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta yi mata. Hukumar yaki da cin hancin na
Hukumomin kwastam dake filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos sun samu nasarar kama wasu jirage marasa matuka da kuma sauran kayayyakin amfani soja da aka yi kokarin fasa kwaurinsu
Wasu yan bindiga sunyi garkuwa da Eze Samuel Agunwa Ohiri tsohon shugaban majalisar sarakuna ta jihar Imo. Rahotanni sun bayyana cewa anyi awon gaba da basaraken ne da tsakar daren
Yan sanda biyu sun samu raunin harbin bindiga a yayin da aka yi garkuwa da wasu iyalai su 7 dai-dai lokacin da yan fashin daji ke cigaba da zafafa kai
Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kashe shugaban kungiyar yan ta’addar ISWAP a Najeriya, Baa Shuwa tare da wasu daga cikin mayaƙan kungiyar a jihar Borno a yayin wani farmaki