Ƴan bindiga sun kashe manoma 25 tare da yin garkuwa da mata da ‘yan mata da dama daga al’ummomi daban-daban a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja. Rahotanni sun ce
Ƴan bindiga sun kashe manoma 25 tare da yin garkuwa da mata da ‘yan mata da dama daga al’ummomi daban-daban a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja. Rahotanni sun ce
Shugaba Bola Tinubu ya amince da dakatar da Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya. Daraktan ofishin yada labarai na sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ne ya bayyana hakan a cikin
A ci gaba da kokarin karfafa tsaron rayuka da dukiyoyi a jihar Kano, rundunar ‘yan sandan a ranar Juma’a ta ce an kama wasu karin mutane 57 da ake zargi
Hukumar shirya jarrabawar Afirka ta Yamma ta tsare wasu jami’an makarantu 20 da ke da alaka da jarabawar kammala manyan makarantu a yammacin Afirka Kamen dai an yi shi ne
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 12 ga watan Yunin 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokuradiyya ta bana. Dokta Oluwatoyin Akinlade ne ya bayyana hakan a
Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da Sanata George Akume a matsayin sabon sakataren gwamnatin tarayya. A ranar Laraba ne aka rantsar da Akume a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin sufurin jiragen sama ya bukaci gwamnati da ta dakatar da kafa kamfanin Najeriya Air. Kwamitin ya cimma wannan matsaya ne a ranar Talata bayan wani
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, a ranar Litinin, ya gana da shugabannin kungiyar ma’aikatan lafiya, JOHESU. Kungiyar ta kwashe sama da mako guda tana yajin aiki, inda ta janye mambobinta daga
Gwamnatin Jihar Kwara ta rage kwanakin aiki zuwa kwanaki uku ga ma’aikatan gwamnati. Shugaban ma’aikata, Murtala Atoyebi, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a
Hadarin mota a Kano ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 18, lamarin da ya jawo hawaye a idanun masoya da ‘yan uwa. Rahotanni sun bayyana cewa, wannan mummunan lamari ya
A kokarinsa na cika alkawuran yakin neman zaben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin rusa wasu haramtattun gine-gine da aka gina a jihar. A cikin wata
Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin sake nazarin mafi karancin albashin ma’aikata domin dacewa da yanayin tattalin arzikin kasar nan. A cewarsa, akwai bukatar gwamnatin tarayya da na jihohi su
A ranar Juma’a ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress, APC. Shugaba Tinubu a wani sako da ya wallafa a
Wata kungiya mai zaman kanta da ke mai da hankali kan kare hakkin dan Adam da samar da zaman lafiya, Stefanos Foundation, ta bayyana cewa tsakanin watan Janairu zuwa Afrilu,
Ƴan sanda sun sake rufe majalisar dokokin Plateau, a Jos babban birnin jihar. Wannan lamarin dai ya haifar da zaman zullumi da neman tayar da tarzoma a harabar a yau
Sojoji sun hallaka aƙalla ‘yan ta’addar Daesh 55 daga cikin ‘yan ta’addar ISWAP. Cikin wadanda aka kashe har da wasu manyan kwamandoji da dama ajihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya.
Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya amince da rusa kwamitin riko na kananan hukumomi goma sha shida na jihar nan take. Rushewar wanda ke kunshe cikin wata sanarwar manema labarai
Kasa da sa’o’i 24 da hawan kujerar shugabancin jihar Kano, da sanyin safiyar Talatar nan ne Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kori Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai
A yau Litinin ne shugaba Buhari ya isa mahaifarsa ta Daura bayan mika mulki ga Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Tinubu dai ya zama shugaban Najeriya ne bayan fafatawa da
Shirye-shiryen rantsar da sabon shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, yana kammala a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja a yau Litinin. A yau din ne dai shugaba