Sabon gwamnan Taraba ya tsige kantomomin ƙananan hukumomi

Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya amince da rusa kwamitin riko na kananan hukumomi goma sha shida na jihar nan take.

Rushewar wanda ke kunshe cikin wata sanarwar manema labarai da aka ba wa manema labarai a ranar Talata, a Jalingo, babban birnin jihar, na zuwa ne bayan sa’o’i ashirin da hudu da rantsar da shi.

An umurci tsoffin shugabannin CTC da su mika dukkan kadarorin gwamnati da ke hannunsu ga shugaban kananan hukumomin na su cikin gaggawa.

More News

Ɗalibai a Jami’ar Jos na zanga-zanga saboda rashin wuta da ruwa

Wasu daliban jami’ar Jos da ke jihar Filato a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matsalar karancin ruwa da rashin...

MTN yana ƙoƙarin ƙara kuɗin kati da data a Najeriya

Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba...

Gwamnatin Kano Ta Rage ₦500,000 A Kuɗin Aikin Hajjin Bana

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin...

Ƴan bindiga sun sace wani limami a jihar Kogi

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Quasim Musa babban limamin garin Iyara dake ƙaramar hukumar Ijumu ta jihar Kogi. Lamarin ya faru ne a ranar...