Muhammadu SabiuArewa, Hausa3 years ago
A yau Litinin ne shugaba Buhari ya isa mahaifarsa ta Daura bayan mika mulki ga Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Tinubu dai ya zama shugaban Najeriya ne bayan fafatawa da ya yi a zaben 2023 da Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso da kuma Peter Obi.
Hausa2 hours ago
Hausa3 days ago
Hausa6 days ago
Hausa9 hours ago
Arewa9 hours ago
Signing-in 3 seconds...
Signing-up 3 seconds...
Not a member? Sign Up.
Have an account? Sign In.