Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya ce mutanen da za su zabi Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 “mahaukata” ne.
Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya ce mutanen da za su zabi Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 “mahaukata” ne.
Mai ba Shugaban Kasa Bola Tinubu shawara kan harkokin sadarwa da manufofi, Daniel Bwala, ya yi hasashen cewa Tinubu zai samu gagarumar tazarar kuri’u tsakaninsa da abokan hamayyarsa a zaben
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya ce matakan gyaran tattalin arziki da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta dauka sun hana Najeriya fadawa cikin mummunan yanayin tattalin arziki. Shettima ya bayyana
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi a yau Alhamis, 1 ga Oktoba, da karfe 7:00 na safe, domin bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan hutun aiki na makonni hudu a Turai. A cewar gidan talabiji na Channels , shugaban ya iso Lagos daga Paris, Faransa, a
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan hutun aiki na makonni hudu a Turai. A cewar gidan talabiji na Channels , shugaban ya iso Lagos daga Paris, Faransa, a
Jam’iyyar African Action Congress (AAC) ta kai Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da wasu manyan jami’an gwamnati kotu, tana kalubalantar yadda shugaban ya gudanar da doguwar tafiyarsa zuwa Turai ba
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya nemi Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi bayani kan dalilin da ya sa ya ci gaba da
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Lahadi biyo bayan hutun aiki da ya yi ƙasashen Turai kamar wadda majiya ta shedawa jaridar The Cable. Majiyoyi
Dr Abass Mimiko, dan takarar jam’iyyar Zenith Labour Party (ZLP) a zaben gwamnan Jihar Ondo na 2024, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cancanci sake lashe zaben shugaban
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ‘yan Najeriya za su fara ganin raguwar kudin sufuri daga ranar 1 ga Oktoba 2026, karkashin shirin National Affordable CNG Transit Programme na
Abdulmumin Jibrin, ɗan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu kashi 65 cikin ɗari na ƙuri’un da za
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ce daga cikin gwamnonin arewa 19, guda shida ne kawai suka goyi bayan takarar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a zaɓen 2023. Shettima ya
Mataimakin dan takarar shugaban kasa na Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabi’u Kwankwaso, ya bukaci dan takarar shugaban kasa na African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, da ya janye burinsa na
Karamar ministar Babban Birnin Tarayya Abuja, Mariya Mahmud, ta bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta ci gaba da mulkin Najeriya har bayan shekarar 2031. Ministar ta bayyana
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya tabbatar wa Shugaba Bola Tinubu cewa jihar za ta mara masa baya a ƙoƙarinsa na sake lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Radda ya
Dan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fito fili ya yi bayani kan tarihin karatunsa, musamman takardun da suka shafi karatunsa
Nazarin bayanan kashe-kashen kuɗin gwamnatin tarayya ya nuna cewa an kashe kimanin N37.64 biliyan wajen tafiye-tafiyen Shugaba Bola Ahmed Tinubu zuwa ƙasashen waje, sufuri, musayar kuɗaɗen waje da sauran abubuwan
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja domin yin hutun mako uku a Turai a matsayin wani ɓangare na hutun shekara-shekara. A cewar sanarwar Fadar Shugaban Ƙasa, Tinubu zai
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a zaben 2027, Atiku Abubakar, ya yi ikirarin cewa yana da hujjar da ke nuna cewa Shugaba Bola Tinubu ya