Abba Kabir ya kori shugaban hukumar jin dadin alhazan Kano

Kasa da sa’o’i 24 da hawan kujerar shugabancin jihar Kano, da sanyin safiyar Talatar nan ne Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kori Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar, Muhammad Abba Danbatta.

Mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature, ya tabbatar da hakan a safiyar ranar Talata ta wata sanarwa da ya ba wa manema labarai

Ya kuma bayyana cewa gwamna Yusuf ya amince da nadin Alhaji Laminu Rabiu a matsayin sabon sakataren zartarwa na hukumar alhazai ta jihar.

More News

Ƴan bindiga sun sace wasu É—aliban jami’a biyu a Taraba

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai biyu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Wukari a jihar Taraba. A cewar rahotanni ƴan bindigar sun farma wani...

ÆŠalaibai 200 gini ya ruguzo kansu a Jos

Ɗalibai kusan 200 ne suka maƙale cikin ɓaraguzan ginin makarantar da ya rufta da safiyar ranar Juma'a a garin Jos a cewar kwamishinan yaɗa...

An fargabar gini a rufta da dalibai da dama a Jos

Wani gini mai hawa biyu na makarantar Saint Academy da ke Jos ya ruguje, inda dalibai da dama ake fargabar abin ya rutsa da...

Ƙungiyar ƙwadago ta dage sai anbiya 250,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gamayyar kungiyoyin ƙwadago za su sake ganawa da shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu a cikin kwanaki bakwai domin cigaba da tattaunawa kan mafi ƙarancin...