Kwara ta rage kwanakin aikin gwamnati zuwa kwanaki 3

Gwamnatin Jihar Kwara ta rage kwanakin aiki zuwa kwanaki uku ga ma’aikatan gwamnati.

Shugaban ma’aikata, Murtala Atoyebi, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a ranar Litinin.

A cewar Mista Atoyebi, matakin ya zama wajibi ne saboda bukatar a samar da matakan dakile illar cire tallafin man fetur ga ma’aikata a jihar.

More News

An kori sojojin Najeriya biyu saboda satar kebul a matatar Dangote

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da korar wasu sojoji biyu da ake zargi da satar igiyoyin sulke a harabar matatar Dangote da ke jihar...

Magoya bayan APC da dama sun koma NNPP a Kano

Jam'iyar NNPP ta karɓi magoya bayan jam'iyar APC da dama a jihar Kano. Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdul Salam Gwarzo shi ne ya karɓi...

Sojoji sun gano masana’antar Æ™era bom a jihar Borno

Dakarun rundunar sojan Najeriya sun gano wata masana'anta da mayaƙan kungiyar ISWAP suke ƙera bama-bamai. Masana'antar ƙera bama-bamai an gano ta ne a Abulam-BUK dake...

Atiku ya ziyarci Abdul Ningi

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya ziyarci dakataccen ɗan majalisar dattawa sanata, Abdul Ningi dake wakiltar mazaɓar Bauchi ta tsakiya a majalisar dattawa. Atiku...