Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Gwamnatin jihar Kwara ta ce an sako mutanen da aka yi garkuwa da su daga ƙauyukan Woro da Nuku a karamar hukumar Kaiama ta jihar Olayinka Fafoluyi mai taimakawa gwamnan
Gwamnatin jihar Kwara ta ayyana ranar Talata a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulunci ta 1448 AH. Gwamnatin ta ayyana haka ne biyo bayan ganin watan Muharram da aka yi
Abdulrahaman Abdulrazak gwamnan jihar Kwara ya yi kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da ya duba yiyuwar ƙara mafi ƙarancin albashi ya zuwa naira dubu 100. Abdulrazak ya bayyana
Ko sa’o’i 48 ba ayi ba da kashe wasu mutane uku a lokacin da suke ibada tare da ɗauke wasu 15 a karamar hukumar Ekiti ta jihar Kwara sai gashi
Jam’iyyar APC ta sanar da ɗage zaɓen fidda gwani na gwamna a jihohin Bauchi da Kwara zuwa ranar Juma’a, 22 ga watan Mayu, 2026. Hakan na ƙunshe ne cikin wata
Fadar Shugaban Ƙasa ta karɓi cikakken rahoton tsaro daga Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, dangane da harin ta’addanci da aka kai a ƙaramar hukumar Kaiama. Ganawar ta gudana ne a
Tsohon gwamnan jihar Kwara, Abubakar Bukola Saraki ya ce nan da watanni kadan za a warware rikicin da ya dabaibaye jam’iyar PDP. Ya dage cewa kan jam’iyar a hade yake
Wasu mutane uku ’yan ƙabilar Fulani da hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS ta tsare tsawon watanni sun bayyana jin daɗi da kuma ɓacin rai bayan sakin su da
Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu Sinawa biyu daga wani wuri da su ke aikin ginin hanya a jihar Kwara. Mutanen na daga cikin ma’aikata yan kasar waje dake
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya karɓi mutane 23 da sojojin Najeriya suka ceto a ranar Talata, a Hedkwatar Rundunar Sojojin 22 Armoured Brigade dake Ilorin, babban birnin jihar. Mutanen
Sojojin Rundunar 22 Armoured Brigade ta rundunar sojin Najeriya da ke Sobi a jihar Kwara sun ceto mutane tara da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a yankin Matokun
Rundunar Sojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan dakarunta a Obanla, Jihar Kwara, inda suka kwace bindigogi da harsasai. A wata sanarwa da
Mutane biyu sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsari da ya afku a kauyen Pasa, kan titin Ilorin–Jebba, a Karamar Hukumar Moro ta Jihar Kwara, ranar Talata. Wadanda suka mutu
Rundunar ƴan sandan Jihar Kwara ta bayyana cewa jami’anta sun cafke mutane 46 da ake zargi da kasancewa cikin Ƙungiyar Ɓarayin Daji, a wani samame da aka gudanar a yankin
Yan bindiga sun kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu uku a kauyen Gammu dake kusa da garin Babanla a karamar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara. An kai
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), reshen Ilorin, ta kama mutum 47 da ake zargi da aikata zamba ta yanar gizo a wani samame da aka
Ƴan bindiga sun kashe mutane uku tare da jikkata wasu a wani mummunan hari da suka kai tashar mota dake Ilesha Ibaruba a ƙaramar hukumar Baruten ta jihar Kwara. A
Hukumar Kula da Sufurin Ababen Hawa ta Jihar Kwara( KWARTMA) ta ce mutane 18 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata babbar motar shanu da
Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ita Amodu dake kan tsohon titin Yidi a birnin Ilorin na jihar Kwara ta ƙone kayayyaki da dukiya ta miliyoyin naira. Gobarar da