Mambobin jam’iyyar APC a mazabar da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje. Majalisar zartarwar yankin Ganduje karkashin jagorancin
Mambobin jam’iyyar APC a mazabar da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje. Majalisar zartarwar yankin Ganduje karkashin jagorancin
Shugabar matan jam’iyar NNPP ta Shiyar Arewa Maso Yamma, Aisha Ahmad Kaita ta sauka daga muƙaminta. A’isha wacce ta sanar da sauka daga muƙaminta a yayin wani taron manema labarai
Gwamnan jihar Kano,Engr Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da shirin raba fom ɗin jarrabawar UTME ga ɗaliban sakandaren jihar dubu 6500. A wata sanarwa gwamnan ya ce ya yi hakan
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano, sun samu nasarar kama wani ɗan daba da ya kashe wani matashi a unguwar Dorayi dake birnin Kano. Matashin mai suna Abba Garba wanda
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin aikin hajjin bana da aka ƙara.
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wani dan kasar China, Frank Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe budurwarsa, Ummukalthuum Buhari. Ku tuna cewa Quangrong ya
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da karɓar jumullar motoci 195 maƙare da nau’ikan hatsi domin rabawa mutane dake faɗin ƙananan hukumomin jihar 44. Gudunmawar wani ɓangare ne na tallafi da
Farashin kankara a cikin babban birnin Kano ya yi faɗi daga Naira 700 zuwa 150 sakamakon hazo da sanyin yanayi da mazauna garin suka fara fuskanta tun ranar Lahadin da
Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda ake sarrafawa tare da raba abincin ciyarwar watan Azumi a jihar da gwamnatin Kano ta samar. A yayin wata
Wani magidanci mai suna Zakari Hamza mai shekaru 45, ya gamu da ajalinsa a hannun kanen matarsa, wani Magaji Salisu saboda gishirin N20. Dan marigayin, Ibrahim Zakari, wanda ya yi
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da rage awanni aiki ga ma’aikatan a jihar a cikin watan azumin Ramadan. Sanarwar rage awannin aikin na kunshe ne cikin wata sanarwa da ofishin
Matashin mai tuƙa keke-napep ɗin nan, mai shekaru 23 a Kano, Awwalu Salisu, wanda ya mayar da makudan kudi Naira miliyan 15 da wani dan kasar Chadi ya bari a
Sheikh Aminu Daurawa ya yi murabus daga muƙaminsa na Shugaban Hisbah na Jihar Kano. Malamin yace ya yi iya kokarinsa wajen gyaran tarbiyar matasan Kano musamman ‘Yan Tiktok da ‘Yan
Kwamandan Hukumar Hisba ta Jihar Kano,Mallam Aminu Ibrahim Daurawa ya sauka daga kan muƙaminsa na shugabancin hukumar. Daurawa ya sanar da saukar tasa ne cikin wani saƙon bidiyo da ya
Rundunar sojan saman Najeriya ta ce dakarunta sun samu nasarar kama Isa Abdul mai shekaru 35 wani fitaccen mai garkuwa da mutane a garin Durɓunde dake karamar hukumar Takai. A
Rundunar yan ƴansandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da suka yi garkuwa da wani yaro mai shekaru 14 a garin Mariri dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar
Hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta yi barazanar kame kayan da aka boye tare da gurfanar da masu aikata wannan laifin a gaban
Hukumar Kiyaye Haɗɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen jihar Kaduna ta ce mutane 16 ne suka mutu yayin da wasu hudu suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da korar wasu daraktoci 8 daga hukumar tara haraji ta Kano. Wata takardar sanarwa mai dauke da kwanan watan 18 ga watan
Ministan aiyuka, David Umahi ya ce za a dauki karin watanni 24 kafin a kammala aikin titin Abuja zuwa Kano. Umahi ya bayyana haka ne a ranar Juma’a lokacin da