Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta amince da biyan bashin albashin wata tara ga ma’aikatan tsabtace muhalli 2,369 a faɗin jihar. Wannan biyan haƙƙin da ya
Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta amince da biyan bashin albashin wata tara ga ma’aikatan tsabtace muhalli 2,369 a faɗin jihar. Wannan biyan haƙƙin da ya
Gwamnatin Jihar Kano ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kamfanin Kodong Manufacturing Nigeria Limited daga ƙasar China, wanda zai riƙa haɗa motoci da babura masu amfani da batir, tare
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin Injiniya Muhammad Diggol, Kwamishinan Ma’aikatar Kulawa da Ayyuka da Bibiya. Wannan murabus ya fara aiki nan take. Sanarwar hakan
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci tawagar gwamnatin jiharsa zuwa Jihar Bauchi domin mika ta’aziyya ga Gwamna Bala Mohammed, wanda ya rasa abokiyar zaman mahaifiyarsa kwanan nan. A
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama ƴan daba da dama a wani samame da jami’an rundunar su ka kai wasu unguwanni dake cikin ƙwaryar birnin Kano. An
Jami’an tsaro sun tsare kofar shiga fadar Sarkin Bichi gabanin isar sabon hakimin masarautar da aka naɗa. Har ila yau jami’an ƴan sandan sun fatattaki dagatai da masu unguwanni daga
Sabon ƙaramin ministan ma’aikatar gidaje da bunƙasa birane, Yusuf Abdullahi Ata ya ce babban kudirinsa shi ne yasa jam’iyar APC ta lashe zaɓe a jihar Kano a shekarar 2027. Ata
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin karɓo yaran da suka fito daga jihar daga cikin waɗanda ake tsare
Jam’iyar New Nigeria People Party NNPP ta lashe zaɓen dukkanin kujerun ƙananan hukumomin jihar Kano 44. Farfesa Sani Malumfashi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC shi
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar wato KANSIEC da ta cigaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar wato KANSIEC da ta cigaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya
Gwamnan jihar Kano,Abba Kabir Yusuf ya sanar da bada tallafin kuɗi miliyan ₦100 a madadin gwamnatin Kano ga mutanen da iftila’in gobara ya faɗawa a kasuwar Kantin Kwari dake jihar.
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) ta bayar da wa’adin kwanaki 15 ga gwamnatin jihar Kano, inda ta bukaci a magance koke-kokensu ko kuma su shiga yajin aikin.
Wasu matasa guda uku sun bayyana a gaban wata kotun majistire dake zamanta a unguwar Gyadi-Gyadi dake Kano inda ake tuhumarsu da zargin yin garkuwa da mutane. Ana zarginsu ne
Jami’an ƴan sandan biyar ne suka mutu a yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Zaria zuwa Kano. Hatsarin ya
Jami’an hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi sun kama wani mutum mai suna, Okafor Ifeanyi Anthony mai shekaru 38 a filin jirgin saman Mallam
Mutanen da basu gaza 9 ne ba suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Kano zuwa Zaria a yayin da wasu uku suka jikkata.
Akalla mutane biyu ne aka ruwaito sun mutu a wani gini da ya rufta a Nomansland da ke karamar hukumar Fagge a jihar Kano, tare da ceto wasu biyu da
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama shugaban makarantar firamaren Gaidar Makada dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar kan zarginsa da ake
Wani gini da ya ruguje a unguwar Makwarari da ke jihar Kano ya lakume rayukan wata uwa ‘yar shekara 35 tare da raunata ‘ya’yanta guda biyu. Lamarin dai ya faru