Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, tare da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, sun jagoranci taron shugabannin jam’iyyar daga jihar Kano domin tabbatar da gōyon bayansu
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, tare da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, sun jagoranci taron shugabannin jam’iyyar daga jihar Kano domin tabbatar da gōyon bayansu
Jam’iyyar NNPP ta bayyana rashin amincewarta da sakamakon zaben maye gurbi na mazabar Tsanyawa/Ghari a Kano, inda aka bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya yi nasara. Shugaban jam’iyyar
Daruruwan ‘yan daba dauke da muggan makamai sun shiga hannun jami’an tsaro a yayin zaben cike-gurbi da ake gudanarwa a Jihar Kano. Kwamishinan hukumar INEC na jihar, Ambasada Abdu Zango,
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru da safiyar ranar Juma’a ya lakume rayukan mutane 12 a kauyen Samawa dake karamar hukumar Garun Mallam ta jihar Kano. Hatsarin dai ya
Wata kotun majistare da ke a Kano ta bayar da umarnin tsare wani fitaccen ɗan TikTok, Abubakar Kilina, bisa zargin sanya kayan mata da kuma wallafa abubuwan da suka saba
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce jami’anta sun kama mutane 41 da ake zargin suna da hannu a kisan, Baba Ali DPO din yan sanda na karamar hukumar Rano
Gwamnatin Jihar Kano ta yi gargaɗi ga matasa masu tayar da tarzoma da tada hankali a cikin birnin, tana mai cewa ba za ta ƙara lamuntar rashin bin doka da
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekaru 20 da haihuwa, Aliyu Umar, bisa zarginsa da hannu a kisan wani mutum a unguwar Danbare da
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta kashe fitaccen ɗan daga da ake nema ruwa a jallo a jihar, Halifa Baba-Beru, wanda ya sanu wajen kai farmaki qa
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, dangane da wani rikici da ya auku yayin bukukuwan Sallah da suka gabata
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta cafke wata ‘yar ƙasar Indiya mai suna Neetu Neetu tana ƙoƙarin shigo da hodar iblis cikin tarkacen alewa a
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Anas Yakubu, mai shekaru 33, bisa zargin kashe matarsa ta ‘yar uwa, Fatima Adamu, a kauyen Baura da ke
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama mutum 17 bisa zargin su da aikata daba da kuma shirya zanga-zanga. A wata sanarwa da rundunar ta fitar, ta bayyana cewa ta
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta dakatar da wasu mambobinta guda hudu daga Majalisar Dokoki ta Kasa bisa zargin aikata abubuwan da suka ci karo da muradun jam’iyya. Shugaban jam’iyyar
Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta amince da biyan bashin albashin wata tara ga ma’aikatan tsabtace muhalli 2,369 a faɗin jihar. Wannan biyan haƙƙin da ya
Gwamnatin Jihar Kano ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kamfanin Kodong Manufacturing Nigeria Limited daga ƙasar China, wanda zai riƙa haɗa motoci da babura masu amfani da batir, tare
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin Injiniya Muhammad Diggol, Kwamishinan Ma’aikatar Kulawa da Ayyuka da Bibiya. Wannan murabus ya fara aiki nan take. Sanarwar hakan
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci tawagar gwamnatin jiharsa zuwa Jihar Bauchi domin mika ta’aziyya ga Gwamna Bala Mohammed, wanda ya rasa abokiyar zaman mahaifiyarsa kwanan nan. A
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama ƴan daba da dama a wani samame da jami’an rundunar su ka kai wasu unguwanni dake cikin ƙwaryar birnin Kano. An
Jami’an tsaro sun tsare kofar shiga fadar Sarkin Bichi gabanin isar sabon hakimin masarautar da aka naɗa. Har ila yau jami’an ƴan sandan sun fatattaki dagatai da masu unguwanni daga