Wata Kotun Shari’a da ke yankin Post Office a Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare Bilkisu Sani Rogo a gidan yari bisa zargin kashe mijinta, Malam Hamisu, a Bakin
Wata Kotun Shari’a da ke yankin Post Office a Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare Bilkisu Sani Rogo a gidan yari bisa zargin kashe mijinta, Malam Hamisu, a Bakin
Rahotanni sun bayyana cewa Dagacin Ƙauyen Aujarawar Alkali da ke Karamar Hukumar Gezawa a Jihar Kano, Alhaji Ahmad Yakubu Ahmad, ya rasa ransa a hannun masu garkuwa da shi. An
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci al’ummar Najeriya, musamman mazauna Arewa, da su goyi bayan Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin ya kammala wa’adinsa na biyu kafin a mayar da
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirga a karamar hukumar Dawakin Kudu gabanin zaben cike gurbin kujerar Majalisar Dokokin Jihar Kano da za a gudanar a yau,
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama mutane 2 da ake zargi da hannu a kisan fitaccen mai sharhin siyasa, Ibrahim Khalil Danshagamu, wanda aka kai wa hari a gidansa
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta cafke mutane 4 bisa zargin hannu a wani lamari da ya shafi wani matashi da ake zargi da yanke yatsarsa domin kai wa wani
Karamar ministar Babban Birnin Tarayya Abuja, Mariya Mahmud, ta bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta ci gaba da mulkin Najeriya har bayan shekarar 2031. Ministar ta bayyana
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana jagorancin jihar a matsayin babban ƙalubale saboda yawan al’ummarta da bambancin mutanen da ke zaune a cikinta. Gwamnan ya bayyana hakan ne
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana jagorancin jihar a matsayin babban ƙalubale saboda yawan al’ummarta da bambancin mutanen da ke zaune a cikinta. Gwamnan ya bayyana hakan ne
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Kasa (NSCDC) ta kama wani matashi mai suna Nasiru Sulaiman, mai shekara 27, bisa zargin yunkurin satar babur mai kafa uku (Adaidaita Sahu)
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta yayin da yake barci a wani otal da ke unguwar Badawa
Wani uba da kuma matashiyar yarsa sun rasa rayukansu bayan da suka fada wata tsohuwar rijiya a kauyen Yancibi dake karamar hukumar Tsanyawa ta jihar Kano. Lamarin da ya faru
Kotun Majistare ta 2 da ke Kano ta fara sauraron shari’ar TikToker Fatima Abdullahi, wadda aka fi sani da Fati Cele, bisa zargin kashe saurayinta Isma’il Sidi, wanda aka fi
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya da aka fi sani da DSS sun samu nasarar kama wani matashi a jihar Kano dake safarar bindigogi. Matashin mai suna Abubakar Muhammad ya
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa kusan ma’aurata ɗari bakwai da ashirin sun kammala gwaje-gwajen lafiya a shirye-shiryen bikin auren gama-gari da gwamnatin jihar ke shirin gudanarwa. Mataimakin
Rundunar tsaro ta NSCDC a jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 22 da ake zargi da lalata kayayyakin layin dogo na aikin jirgin ƙasa na gwamnatin tarayya tsakanin
Rundunar Tsaro ta NSCDC ta sanar da kama wasu mutane biyu da ake zargi da safarar kayayyakin layin dogo da aka lalata tare da kwato wasu katakon layin dogo a
Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Wudil a Jihar Kano sun kammala haddar Alƙur’ani Mai Tsarki. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidan gyaran hali
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Kano ta ayyana ranar 14 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranar fara jigilar maniyyata daga jihar zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya yi kakkausar suka kan halayyar wasu matasa da suka aikata abin da ya kira rashin da’a yayin ziyarar uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu.